Iskanci a fili Asirin yan lesbian (Madigo) ya tonu a Tiktok






Iskanci a fili Asirin yan lesbian (Madigo) ya tonu a Tiktok


Amfani 15 da ganyen itaciyar gwaiba yake yi a jikin dan adam:


Abubuwan da ke ciki:


Ga dai wasu amfani guda 15 da ganyen itaciyar gwaiba yake yi a jikin dan adam da kuma dalilin da zai sanya ku fara shan shayin ganyen gwaiba:


1. Maganin Gudawa
2. Rage Mai (Kitse)
3. Rage Ciwon Suga
4. Taimakawa wajen rage kiba
5. Maganin cutar daji (Cancer)
6. Maganin sanyi da tari
7. Yana rage kurajen fuska
8. Yana kara karfin fata
9. Yana hana gashi zubewa
10. Maganin ciwon hakori
11. Taimakawa wajen samun bacci cikin nutsuwa
12. Bunkasa garkuwar jiki
13. Maganin cututtuka na ciki
14. Taimakawa wajen samun lafiyar zuciya
15. Taimakawa kwakwalwa


Sinadarin Potassium dake jikin ganyen itaciyar gwaiba yana taimakawa wajen daidaita yanayin jinin jikin dan adam. Saboda yana dauke da kusan kashi 80% na ruwa yana kuma dauke da wadataccen sinadarin fibers, sannan yana taimakawa wajen rage kiba.

Amma shin kun san cewa ganyen gwaiba yana da matukar muhimmanci ga lafiyar jikin dan adam shi ma? Za a iya dafa ganyen itaciyar ta gwaiba don yin shayi, wannan shayi ya zama tamkar shayi na gargajiya a kasar Mexico da wasu bangarori na Kudancin Amurka.


“Wadannan ganyayyaki suna da sinadarin antioxidants kamar irinsu bitamin C, da flavonoids, da quercetin,” cewar wani masani a bangaren ganyayyaki na birnin Delhi, Anshul Jaibharat.


Idan kuna son yin shayin ganyen gwaiba, abinda kawai zaku yi shine, ku jika ganyen gwaiba din a cikin kofi da ruwa mai zafi ku sha.

Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Minti 40 Kana Jima’i Da Mace


Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Minti 40 Kana Jima’i Da Mace


Indai Kashafa Wannan A Azzakarin Ka Sai Kayi Minti 40 Kana Jima’i Da Mace


A yayin da wasu mata suke son Namiji wanda zai iya kasancewa dasu na a kalla minti 30 zuwa sama,sai ka samu shi Namijin ko minti 5 ta kirki baya iyawa.


Wasu matan kuma suna da bukata na akalla ayi jima’i dasu sau 3 a dare,sai ka samu daya ma sai anyi dabaru ake iyawa,wanda hakan yana jawo sabani tsakanin ma’aurata.

To Indai kana daya daga cikin wadan da suke cikin wannan hali kayi kokari ka hada wannan sirrin kayi amfani dashi insha Allah zaka dawo da martabar ka a wajen iyali.


 


 


Zaka samu


 


 


1. Kammun (Cumin seed)


2. Hulba (Fenugreek)


3. Citta (Ginger)


 


 


Yadda zaka hada.


 


 


Zaka samo garin kammun Babban chokali guda 7 sai hulba babban chokali guda 4 sannan citta garin ta Babban chokali guda 2 duka a hade waje daya a dake su sosai.


 


 


Yadda zaa sha shine ana zuba rabin karamin chokali a madara ta ruwa ko nono ko yugourt ko kunu ko koko asha safe da dare na tsawon sati 3 insha Allah ana dacewa.


 


 


Ga Ma’aurata.


KAMAR yadda ake aure, haka ma ake saki. Wasu lokutan shi saki zuwa kawai ya ke yi ba tare mace ta yi tsammanin sa ba saboda rashin tasirin abin da ya haddasa saki.


Ga wasu shawarwari da duk wata sabuwar bazawara za ta yi amfani da su domin inganta rayuwar ta:


1: Ki mai da lamarin ga Allah:


Ki sani, mutuwar auren ki ba ita ce tashin alkiyamar ki ba. Sau tari wani sakin shi ne zai zame maki alheri. Don haka ki tattara lamuranki ki damΖ™a wa Allah. Kada ki zargi kowa a kan mutuwar auren ki ko da kuwa ya bayyana wani na da hannu a ciki.


2: Ki RiΖ™a Shiga Mutane:


Ki guji kaΙ—aita kan ki saboda auren ki ya mutu. Shiga cikin mutane ki yi rayuwar ki kamar yadda duk wata ‘ya mace ta ke yi. Yawan kaΙ—aita kai zai iya jawo maki faΙ—awa wasu tunanin da za su iya yi wa lafiyar ki da rayuwar ki illa.


3: Ki Kula Da Jikin Ki:


Kada ki ce tunda auren ki ya mutu za ki daina kula da jikin ki. Yi kwalliyar ki, ki gyara jikin ki. Kashe Ι—auri musamman idan za ki fita unguwa.


4: Samu Abin Yi:


Idan da man ki na da sha’awar karatu kuma ki na da damar yi, shiga makaranta.


Idan kasuwanci ko sana’a za ki yi, dage ki yi. Kada ki sake ki zauna haka yadda za ki dogara da iyayen ki ko zawarawan ki.


5: Kada Ki Manta Da Abin Da Ya Kashe Maki Aure:


A kullum ya zama ki na Ι—aukar abin da ya kashe maki aure da muhimmanci, ba ki manta da shi ba ki sake yin kuskure.


Wani lokacin maza ne ke Ζ™irΖ™iro matsalar da su ke neman hanyar sakin mace. Wasu lokutan mugayen halayen mata ke jawo masu saki. Ko ma dai menene dalilin mutuwar auren ki, kada ki yi sakaci da shi domin kauce wa gaba.


6: Bai Wa Wasu Mazan Dama:


Wasu matan kuskure su ke na Ζ™in kula wasu mazan da su ke son su da aure bayan auren su ya mutu. Sam, ba duk ba ne maza halayen su ya ke Ι—aya ba. Kada ki yi wa wani hukunci da laifin wani. Don haka bai wa wasu mazan dama cikin kiyayewa domin ganin yadda za su taka tasu rawar.


7: Ki Danne Sha’awar Ki:


Kuskuren da wasu mata zawarawa su ke yi shi ne na kasa danne sha’awar su ta jima’i bayan auren su ya mutu. Hakan ya sa duk namijin da ya zo da zancen aure ko soyayya sai kawai ki sakar masa gaban ki. Daga bisani ki kasa samun mai son auren ki na gaskiya. Tabbas, macen da ta riga ta san daΙ—in jima’i haΖ™urin rashin sa sai ta jure, sai dai kuma wannan jimirin shi ne mutuncin ta.


8: Ki Yarda Da Sulhu:


Wasu lokutan bayan an rasa abin da ake da shi ne ake gane muhimmancin sa.


Kada ki ce ba za ki bai wa tsohon mijin ki dama ba idan ya zama ya nemi ku yi sulhu. Ya na iya yiwuwa a wannan karon ya fahimci kuskuren sa kuma zai gyara. Ci gaba da zama da gidan da ki ka saba idan akwai fahimta ya fi zuwa sabon gidan da sabuwar rayuwa za ki soma da su.


9: Ki Yi Don Allah:


Idan za ki koma gidan ki, ki koma saboda Allah da kuma zuciya Ι—aya. Hakan idan akwai dalilin da zai hana ki komawa ya zama hujjar da za ki bayar saboda Allah, ba saboda son rai ba.


10: Kada A Yi Maki Tarko Da Yaran Ki:


Tabbas, yara su na da matuΖ™ar shiga rai, musamman wajen uwa. Sai dai kada hakan ne zai sa ki nace ki na son komawa gidan mijin ki. Shi aure ba a zaman sa saboda yara, ana yin sa ne saboda Allah domin ibada ne. Muddin ba zai yiwu a samu gyara a abin da ya jawo maki matsala da mijin ba, idan kin koma saboda yara wahala da matsalar ba gyaruwa za su yi. Su yara ko ki na raye ko ba ki raye za su rayu. Idan uban su ko wata matar ki gidan ta nemi cutar da su damΖ™a su hannun wanda ya ba ki su, zai kare su. A matsayin ki na mutum ki na son kema ki more rayuwar auren ki ne kamar yadda duk wata mace ke yi, amma ba ki musguna wa kan ki saboda yaran ki ba.



Comments

Popular posts from this blog

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran