Popular posts from this blog
Innalillahi waβinna ilaihi rajiβun yanzunnan jarumar Kannywood Ladidi abdullahi Fagge ta rasu
Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023
An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane
An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane Wasu masu gadin makabarta biyu sun shiga hannu inda aka kama su da kawunan dan Adam da suka hoto da cikin kabari. Dubunsu ta cika ne bayan mutanen unguwa suka kama daya daga cikin mutanen [da ake kira Alhaji] da kawunan mutane a cikin jika. Wani mazaunin unguwar ya ce, βJiya (Lahadi) da safe wani ya shiga jeji yin ba haya shiya sai ya ga Alhaji da wata katuwar guduma yana fasa wani kabari. βDaga baya da Alhaji ya fito da wata jika sai mutumin ya daga kara, sai muka yi maza muka je; muka bincika sai muka ga kan mutun a cikin jikar. Majiyar ta ce daga baya jamiβan tsaron Amotekun sun je sun binne kawunan a unguwar Surulere da ke garin Ondo, Jihar Ondo. Kwamandan Rundunar [yankin Kudu maso Yamma] Amotekun, Cif Adetunji Adeleye ya tabbatar da tsare mutanen da ake zargin da ya ce jamiβansa sun iske mutanen unguwa na dab da aika su lahira. Sai dai ya ce ba a samu kawunan mutane ba a tare da mutanen da aka kama kamar yadda ake zar...
innalillahi kalli sabuwar rashin tarbiyar da yan mata suka fitar a tikto vedio babu bareziya
Innalillahi Yanzu Yanzu Nan mun Samu Labarin Jita Jita Kan Mutuwar Jarimar Kanywood Jamila Nagudu
innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani
Tonon Asiri Game Da Kaiwa Hadiza Gabon Kotu Akan Yaudarar Wani Matashi Sanadiyyar Soyayya Shahararriyar Jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, ta musanta cewa ta san wani maβaikacin gwamnati mai suna Bala Musa mai shekaru 48 da haihuwa, wanda ya yi ikirarin cewa ta yi alkawarin aurensa bayan ya kashe mata N396,000. Jarumar wadda ta bayyana a gaban kotun shariβar musulunci a ranar Talata, a Magajin Gari Kaduna, ta shaida wa kotun cewa ba ta taba sanin mutumin da ake magana ba, kuma ba ta da wata alaka da shi. A makon da ya gabata ne mutumin ya shaida wa kotu cewa jarumar ta yi alkawarin aurensa, inda ya ce kawo yanzu ya kashe mata Naira 396,000. Amma da take magana ta bakin lauyanta Barista Mubarak Sani Jibril a harabar kotun, Gabon ta musanta zargin da ake mata. βBayan jin zarge-zargen nasa, a zahiri ta bayar da nata martanin wanda ba shakka a cewarta, ba ta taba haduwa da shi ba, ba ta taba sanin abin da ya faru ba. Ya hadu da ita a Facebook wanda ya ce mallakarta ne, don haka, ba mu ...
Innalillahi wa inna ilaihir Rajiβun Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yanβuwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran
Innalillahi wa inna ilaihir Rajiβun Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yanβuwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Ga vedio ππ Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran
DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.
Allah sarki kalli Jerin Jaruman kannywood 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi ππ https://taskaralabarai.blogspot.com/2024/03/duniya-budurwar-wawa-kalli-jerin.html DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi. Allah SSarki Rayuwa Duniya BBuduwar Wawa Ga vedio
Comments
Post a Comment