Magidanta Maza: Idan Baka Iya Gamsar Da Matarka Wajen Saduwa Ga Yadda Zakayi
Magidanta Maza: Idan Baka Iya Gamsar Da Matarka Wajen Saduwa Ga Yadda Zakayi
Ga Magidanta Maza: idan kuna so azzakarin ku yayi tsawo da kauri kuna gamsar da matanku kalli video
YADDA ZAKA HADA MAGANIN KARIN GIRMAN AZZAKARI CIKIN SAUKI.
Yan uwa da dama suna bukatar karin girma tsawo da kauri da gaba domin samun kwarin gwiwa wajen jima’i.
Dukda kamar yadda nake fada shi girma tsawo ba shine yake sa ka iya gamsar da mace ba,hasali ma mata sunfi son mai kauri fiye da wanda yake da tsawo,amma koma yaya ne sai ka nemi:
1. Albasa.
2. Tafarnuwa
3. Zuma.
Da farko zaka samo Albasa guda madaidaiciya zaka yanka biyu zaka wanke,zaa samu Tafarnuwa yayan guda 7 a bare ta a yayyanka kanana a hada da Albasa din a zuba ruwa rabin kofi a markada.
Sannan a zuba zuma chokali 10 a ciki a aje a Fridge zaka kasa 4 kasha kashi 1 safe kashi daya yamma,sauran washe gari shima kasha,idan ya kare ka sake hada wani har sati 3 zuwa wata 1.
Idan kana da fridge zaka iya hadawa da yawa ka aje ka rika sha.
Allah yasa mu dace.
Amfanin Man Zaitun Mafi Girma Guda 10 Ajikin Mutum:

sirrin rike miji
• Kamar yanda muka sani cewa itaciyar zaitun itaciyace mai albarka wacce Allah madaukaki yayi rantsuwa da ita acikin Alkur’ani mai girma. Shine itaciyar da Allah ya bawa Annabi Adam (A.S) domin yayi amfani dashi wajen warkar da dukkanin wata nau’In cuta anan duniyar banda mutuwa. Don Haka zaitun bayada kayyadajen adadin magani wanda yake yiwa dan Adam saidai kawai ana sarrafa sane gwargwadon lalura gwargwadon yanda amfaninsa zai bayar.

1. ZazzaΙi: Wanda ya kamuda zazzabi kowane irine yaro ko babba zaiyi amfani da man zaitun yasha cokali 1 sannan ya shafe jikinsa dashi wannan yana matukar tasiri fiyeda yanda ba’a zato. ZazzaΙi yana haifar da faffashewar kwayoyin halitta wanda suka hadu suka bayar da jini a turance(blood cells) shiyasa idan aka kamu da zazzaΙi jiki yake saurin yin zafi hakama kuma yana janye ruwan jiki sai asami dagawar daidaituwar dumamar jiki.

2. Matsalar Ido: Wanda yake fama da matsalar ido yayi jaa,kaikayin ido,zubar ruwa daga idon,yawan ajiye kwantsa,gani hazo-hazo sai ya nemi ainahin man zaitun yarinka digawa idan zai kwanta barci. Akwai zafi sosai amma kuma za’a sami biyan bukata.

3. Matsalar Rikewar wani bangaren jiki: Musamman masu fama da matsalar rikewar wani sashi daga jikinsu kokuma wata gabar sanannen abune wannan anayin amfani da man zaitun don kawarda wannan matsalar ana shafawa awajenda yakeda matsalar.

4. Kurajen Fata kona fuska: wannan ma wata hanyace wacce kusan ansanta bawai boyyayen abu bane gamai fama da matsalar fata tun baga kaikayin jiki ba harya zuwa kurajen jiki dana fuska ana yin amfani da man zaitun.

5. Atini ko Bahaya da jini, kaikayin dubira: Wanda yake fama da atini wato kashin majina yayi amfani da man zaitun yasha kamar cokali uku,wanda yake kashin jini shima haka. Mai fama da matsalar zafin dubura ko kaikayinta kokuma futar baya yayi amfani da man zaitun wajen sanyawa a dubura wannan harma likitancin zamani ya sanda wannan hanyar.

6. Matsalar Kunne: Sanannen abune ga mai fama da matsalar kunne ta shafi ciwon kunne mai kuda kokuma toshewarsa ba’aji sosai shima za’ayi amfani da man zaitun. Idan kunnen yanayin ruwa sai ayi amfani da cotton ball acire ruwan sannan adiga man zaitun asanya auduga atoshe.

7. Amosanin kai ko zubewar gashi: wanda idan anyi masa aski yana yawan ganin farin gari yana futowa daga fatar kansa to ya rika amfani da man zaitun yana shafawa hakama zai taimaka masa wajen sanya gashinsa yayi taushi dakuma laushi ga sheki sannan kuma zai daina karyewa.

8. Basur mai tsiro: wanda yake fama da basur mai tsiro sai yayi amfani da man zaitun, namijin goro da kuma garin tafarnuwa sai a zuba ruwa lita 1 a dafa arinka sha tsawon sati Uku.

9. Ciwon Zuciya: Ayi amfani da man zaitun asha cokali daya.

10. Fashewar lebe: Fashewar lebe arinka amfani da man zaitun ana shafawa
Wannan insha Allahu duk wanda ya daure yayi amfani dasu zai sami biyan bukata domin wannan babu daya daga cikinsu wanda ba’a jarabasa ba saidai wanda Allah baisa yanada rabon warkewa ba wannan kuma hukunci ne na Ubangiji.
NASIHOHIN RAYUWA
Kamar yanda lalacewar agogo baya hana lokaci tafiya
Haka don wasu sun yi watsi da kai ba zai hanaka ci gaba a rayuwa Allah Ykyauta
Gwargadon Soyayyar Mu ga Junan Mu Gwargwadon Nasarorin Mu a Rayuwa. Kiyayya na daga abinda ke Dakushe mana Nasarorin Mu.
DaΙi me sa a tara abokai;
Wahala me sa a tantance su!
Ya Ubangiji kahadamu da na kirki
Ba ka samun arziki har sai ka haΙa kai da mutanen arziki.
Ya Ubangiji ka haΙamu da mutanan arziki
Wama Arsalnaka illa rahmatan lil alamin
Muhammadun Rasulullah Sallallahu alaihi wasallam
Mafi hatsari mutum shine mai fuska biyu, a idonka zai nuna maka so, a bayan ka kuma zai aibataka.
Allah ya mana tsare dasu. π
Love is not about age
Love is not about rich or poor
But love is about respect care support and understanding
Rayuwar duniya tamkar kokowa ce tsakanin bangarori guda biyu Saboda haka dole akwai nasara sannan Akwai faΙuwa
Ayi like ayi share domin idan kai bakada matsala wani yanacan ya neman mafita kana iya zama silar kwaranyewar wahalar wani.
Munkuwa san hakan yanada sakamako mai yalwa agurin Allah
Tofa Wani fasto ya yi wa wasu kananan yara ’yan uwan juna fyade har daya daga cikinsu ta samu juna biyu babbar magana gaskiya labarin nan abun du bawa ne ku kuran domin jin a’ina abun yafaru.
Yarinyar da wannan fasto ya dirka wa ciki tare da ’yar uwarta mabiyansa ne a wani cocin Cherubim And Ceraphim da ke Jihar Ogun.
Kakakin ’yan sandan jihar, Abimbola Oyeyemi, ya ce, “kananan yaran sun bayyana cewa idan suka je addu’ar dare a cocin, faston kan kai su gidansa, ya tursasa su tsoti wani wanda ke sa su barci nan take, idan sun farka za su ga an yi amfani da su
Da aka tambaye su abin da ya hana su fada wa kowa, sun ce faston ya yi barazanar kashe su idan suka kuskura suka gaya wa wani.”
Oyeyemi, ya ce faston, mai shekara 30, ya shiga hannun, bayan mahaifin yaran ya kai kara Ofishin ’yan sanda.
Ya ce mahaifin kananan yaran ya kai kara ne bayan ya gano cewa babbar mai shekara 16 tana dauke da juna biyu.
Ya bayyana cewa limamin cocin ya amsa zargin da ake masa a lokacin da ’yan sanda ke masa tambayoyi.
Ya kara da cewa Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Ogun, Lanre Bankole, ya sa a gudanar da cikakken bincike kan lamarin sannan a gurfanar da malamin addinin a kotu, Wannan shine cikakken rahotan
Shiga kaga yadda wani ya yiwa yar matar yayan sa fyede rashin imanin yayi yawa
Allah yashir ya maΓ±a zuriya baki daya yadda wani ya yiwa yar matar ya yansa fyede wannan shine abun da labarin nan ya kunsa kushiga domin jin yadda asirin sa yatonu ku kuran ta daga farko har karshe.
Kanin Mijinta ne ya yi raping yarta karama, aka wayi gari cikin tashin hankali, cikin kuka mahaifiyar ta nemi a kaita asibiti kanin mijin ya ce ba shi da kudi, haka ta dauki yar aka tafi da ita asibiti likitoci suka bukaci dole sai an kamo wanda ya yi aika-aikar,
Daga karshe jami’an tsaro suka kamo shi aka yiwa yarinyar dinki saboda ya lalata gabadaya, shi kuma kotu ta yanke masa hukunci aka kai shi gidan gyaran hali, sai dai tun da aka yanke hukuncin mijin ke masifa za ta raba masa zumunci ta sa an kama kaninsa,
kwanaki uku da yanke hukuncin ya ce mata shi zai yi tafiya, ya tsallake ya barta da yara goma sai da aka yi wata shida bata ji ko labarinsa ba, wahalar ciyar da yayan nan guda goma ta rataya a wuyanta, har da jariri dan sati biyu ya tafi ya barta,
don haka ko ina amso bashi ta ke yi domin ta ciyar da yarannan, da wahala ta isheta ta nemi wani abokinsa ta tambayi ina ya ke, yace ai shi sun rabu da shi tuni yana can, ba ta dai saka wannan mutumin a idonta ba sai da aka shekara cif aka kawo shi gida ranga-ranga ba shi da lafiya
Menu
AREWA DROP
Search for
Home/World News
World News
Shiga kaga yadda wani ya yiwa yar matar yayan sa fyede rashin imanin yayi yawa
 arewadrop3 weeks ago
0 2 minutes read

Allah yashir ya maΓ±a zuriya baki daya yadda wani ya yiwa yar matar ya yansa fyede wannan shine abun da labarin nan ya kunsa kushiga domin jin yadda asirin sa yatonu ku kuran ta daga farko har karshe.
Kanin Mijinta ne ya yi raping yarta karama, aka wayi gari cikin tashin hankali, cikin kuka mahaifiyar ta nemi a kaita asibiti kanin mijin ya ce ba shi da kudi, haka ta dauki yar aka tafi da ita asibiti likitoci suka bukaci dole sai an kamo wanda ya yi aika-aikar,
Daga karshe jami’an tsaro suka kamo shi aka yiwa yarinyar dinki saboda ya lalata gabadaya, shi kuma kotu ta yanke masa hukunci aka kai shi gidan gyaran hali, sai dai tun da aka yanke hukuncin mijin ke masifa za ta raba masa zumunci ta sa an kama kaninsa,
Related Articles

Hukuma tayi babban kamu budurwa ta kashe saurayin ta shiga kaji ya abun yake
7 hours ago

Wannan hukuncin kisane ya dace dasu rana dubu ta barawo 1 tame kaya shiga kagani
18 hours ago

Qalu innalillahi shiga kaga harin da yan ta adda sukai a jihar Kaduna
21 hours ago

Tofa kowa ya kama ta yaji sakon wani babban ta adda shiga kaji abun yace
1 day ago
kwanaki uku da yanke hukuncin ya ce mata shi zai yi tafiya, ya tsallake ya barta da yara goma sai da aka yi wata shida bata ji ko labarinsa ba, wahalar ciyar da yayan nan guda goma ta rataya a wuyanta, har da jariri dan sati biyu ya tafi ya barta,
don haka ko ina amso bashi ta ke yi domin ta ciyar da yarannan, da wahala ta isheta ta nemi wani abokinsa ta tambayi ina ya ke, yace ai shi sun rabu da shi tuni yana can, ba ta dai saka wannan mutumin a idonta ba sai da aka shekara cif aka kawo shi gida ranga-ranga ba shi da lafiya,
Babban tashin hankalin yanzu bashi ya mata yawa har an kaita kotu ana neman a kamata a kaita prison, yanzu haka gudu ta ke yi ba ta iya kwana a gidanta, rannan cikin dare ga ruwa aka zo kamata ta gudu, ta buya wani kofar gida za ta kwana anan, wani mai shayi ya ganta a titi cikin dare ga sanyi ya bata aron shagonsa ta kwana,
Yanzu don Allah matar aure tana kwana a shago saboda gudun kar a kamata, ya ya ku ke tunanin rayuwar yaran da ta haifa goma da hakkin ciyarwarsu akanta ya ke, kuma tana gidan ma an yiwa daya daga cikin fyade ina ga bata gidan, kuma babu abinci?.
Daga daran jiya zuwa yau da safe na ji wadannan koke-koken kaina kamar zai fashe, ni na rasa ta ina zamu fara gyara wadannan masifun da ke bibiyarmu, wato ba za ka gane irin masifar da muke ciki ba sai kana sauraran shirin Rayuwa da
‘Yanci na freedom radio, tabbas da nice Barista Badiyya da ke jin irin wadannan koke-koken wallahi da yanzu hawan jini ya kama ni ko ciwon zuciya, Allah dai ya kawo mafita, amma akwai jan aikin a gabanmu, wannan shine karshan rahotan mu a dai dai wannan lokacin.
Tofa tsautsayi baya wuce rana Mai wankin mota yayi hatsari da motan naira m…
Wata sa buwa wai inji dan caca wani mai wankin mota yayi hatsari da motar wani wanda ya bashi wanki motar, wani lokacin da yawa idan akai wani abu sak kaji kamar a mafarki.
Sabo da wasu mutane suna abu kamar basa lissafi kawai abu suke yi daka, ko da yake wani lokacin shi wanda ya kawo motar shi zaifara bada damar a shiga motar sa a tuka.
Kunga kuwa dak me wankin motar da ya hau motar ka yaje yayi hatsari indai kai ne kafara bashi damar ya hau maka mota tofa dolane sai dai kayi hakuri domin mai wankin motar bashi da laifi.
Comments
Post a Comment