Posts

Hotunan tsohuwar jarumar Kannywood Rahama Hassan » Labarai

Image
  Hotunan tsohuwar jarumar Kannywood Rahama Hassan » Labarai

ALLAHU AKBAR: Mutumin da ya fi kowa tsawo ya je Saudiyya, Jama'a nata mamaki ana ta yi masa hotuna... Sai an jera irin ku guda nawa kafin zaku kamo tsawonsa?

Image
  ALLAHU AKBAR: Mutumin da ya fi kowa tsawo ya je Saudiyya, Jama'a nata mamaki ana ta yi masa hotuna...  Sai an jera irin ku guda nawa kafin zaku kamo tsawonsa? Ga vedio

Kalli shekarun haifuwa na jaruman kannywood, su 50 da kuma ranar da aka haife su.

Image
  Kalli shekarun haifuwa na jaruman kannywood, su 50 da kuma ranar da aka haife su.

LABARI: Wannan ita ce Rumy Al Qahtani budurwar da za ta wakilci Ζ™asar Saudiyya a gasar Sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a Ζ™asar Mexico...

Image
  LABARI: Wannan ita ce Rumy Al Qahtani budurwar da za ta wakilci Ζ™asar Saudiyya a gasar Sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a Ζ™asar Mexico... Ga vedio

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua (FUGA) Federal University Gashua Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara πŸ™

Image
  INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua  (FUGA) Federal University Gashua  Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara πŸ™ ga vedio Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 21. Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara. Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan.

INNALILAHI 😭 Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka. HOTO:πŸ“ΈEmerm Jr / Twitter X

Image
  INNALILAHI 😭 Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka.  Ga vedio