INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua (FUGA) Federal University Gashua Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara πŸ™

 

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN


Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua  (FUGA) Federal University Gashua 


Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara πŸ™


ga vedio


Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 21.


Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara.


Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan.



Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.