INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua (FUGA) Federal University Gashua Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara 🙏

 

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN


Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua  (FUGA) Federal University Gashua 


Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara 🙏


ga vedio


Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 21.


Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara.


Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan.



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

Mutuwar Nuhu Abdullahi Wato Mahmud Acikin Shirin Film Din LABARINA Yanzu Akayi Cikakken Bayani Akan Mutuwar Tasa