المشاركات

عرض المشاركات من ديسمبر, ٢٠٢٣

FATEEMA HUSSAIN Babbar Jarumar Kannywood Ta Cikin Shirin LABARINA Ta Gina Sabon GIDA Wato MARYAM Ta AL' AMEEN

صورة
  FATEEMA HUSSAIN Babbar Jarumar Kannywood Ta Cikin Shirin LABARINA Ta Gina Sabon GIDA Wato MARYAM Ta AL' AMEEN Ga vedio

Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023

صورة
  Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023 Ga vedio 👇👇 

Kalli Jerin Masu Kudin Duniya Guda (7) Bakwai wanda ba kowa ne yasan su a Fuska ba sai dai sunan su

صورة
  Kalli Jerin Masu Kudin Duniya Guda (7) Bakwai wanda ba kowa ne yasan su a Fuska ba sai dai sunan su Ga vedio 👇👇👇

Lallai Aminu Saira 😂,wato Al-amin a takaice mai mugun kudi ne,su Faruk da mijin Jamila duk shi yake aika su domin gwada su,mu hadu a sati mai zuwa 😃 kalli video 👇👇

صورة
  Lallai Aminu Saira 😂,wato Al-amin a takaice mai mugun kudi ne,su Faruk da mijin Jamila duk shi yake aika su domin gwada su,mu hadu a sati mai zuwa 😃 kalli video 👇👇

Hirar Jarumi Garzali Miko A cikin shirin Gabon Room Talk Show’s Tare Da Jaruma Hadiza Gabon

صورة
  Jarumi kuma mawaki a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Garzali Miko, ya bayyana cewa babban burinsa bai wuce ya samu kuɗaɗe ta hanyar sana’arsa ta fina-finai a Kannywood ba. Miko ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da jarumar Kannywood Hadiza Gabon a cikin shirinta na ‘Gabon’s Room Talk Show’. Da yake amsa tambaya akan aikin da ya fi so a tsakanin waka da fitowa a cikin Fim, Garzali Miko, ya bayyana cewar ya fi sha’awar waka. Domin a waka aka san shi kuma a waka ya samu kuɗi, duk da yana sha’awar fitowa cikin fin amma ya fi sha’awarar waƙoƙi da rawa

Ahmad Musa Yaba Iyalan Aminu S Bono Dubu ɗari biyar

صورة
  Ahmad Musa Yaba Iyalan Aminu S Bono Dubu ɗari biyar Ga vedio 👇👇

Na Janye Maganata Cewa Bazan Kara Aureba Adam A Zango

صورة
  Na Janye Maganata Cewa Bazan Kara Aureba Adam A Zango Ga vedio👇👇

Nayi Nadamar Abinda Nayi A Baya Ina Rokon Allah Ya Yafemin Cewar Safarau

صورة
  Nayi Nadamar Abinda Nayi A Baya Ina Rokon Allah Ya Yafemin Cewar Safarau Shaharariyar Jarumar Masana’antar Shirya finafinai na Kannywood Jaruma Safeeya Yusaf Wacce akafi Saninta da safarau kwana Casain ta bayyana Nadamarta Akan Irin Abubuwan tsiyan da tayi A baya ita da mawaki 442 Jaruma Safeeya Yusaf Safarau ta bayyana Hakane a hiran da tayi da jaruma Hadiza Aliyu Gabon Acikin Shirin Gabon show wanda Takeyi a shafin YouTube Sannan kuma Safarau taba Yan Kannywood Hakuri Akan Irin Cin Mutuncin da ta musu a Baya Inda Ta kiransu da Yan Wahala Dannan Blue dinnan don Ganin hiran nasu Dannan Blue dinnan don Ganin hiran nasu Ga vedio nan ku kalla 👇👇👇

masha allah akalli hitunan yanda aka gudanar da daurin auran hamisu bireka da momi gombe ❤❤

صورة
  masha allah akalli hitunan yanda aka gudanar da daurin auran hamisu bireka da momi gombe ❤❤ Ga vedio nan ku kalla 👇👇👇👇

Yanda Aisha Humaira Ta Kaima Marayu Tallafi A Bauchi, Ta Kuma Kaima Sheikh Dahiru Bauchi Ziyara

صورة
  Yanda Aisha Humaira Ta Kaima Marayu Tallafi A Bauchi, Ta Kuma Kaima Sheikh Dahiru Bauchi Ziyara Ga vedio

Mijina ne yayi bani kwarin gwiwar shiga fim kuma har yanzu shi yake karfafamin gwiwa

صورة
  Mijina ne yayi bani kwarin gwiwar shiga fim kuma har yanzu shi yake karfafamin gwiwa Ga vedio

Ko yanzu Na samu Mijin Aure A Ashirye nake da na daina film_ Naraya sunnar manzon Allah(saw_ Maryam Labarina....... Tofa samari ga dama ta samu ko aKwai Wanda ya shirya??

صورة
  Ko yanzu Na samu Mijin Aure A Ashirye nake da na daina film_ Naraya sunnar manzon Allah(saw_ Maryam Labarina....... Tofa samari ga dama ta samu ko aKwai Wanda ya shirya?? Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina ta bayyana cewar tana godiya ga dubban masoyanta waɗanda suke kiranyen-kirayen cewa ta aje harakar Film zasu aureta Maryam ta bayyana cewar a shirye take matuƙar ta samu wanda yake dagaske zai aureta babu yaudara kuma zai iya riƙeta to babu shakka zata aje harakar Film ta rungumi aure don raya Sunnar MANZON ALLAH SAW Jama’a da dama dai sun yaba da irin ɗabi’u da halayenta a cikin shirin Labarina wanda wasu ke cewa don Allah ta aje harakar Film zasu aureta, shin kana daya daga cikin masu sha’awar auren Maryam Labarina? Ga vedio 👇👇👇👇

Ni Dama Ko A Gaske Inada Masifa Cewar Jaruma Hadiza Kabara

صورة
  Ni Dama Ko A Gaske Inada Masifa Cewar Jaruma Hadiza Kabara Ga vedio 

Hadiza Gabon ta bayyanawa sheikh's Pantami irin soyayyar da takeyimasa 💟.......... Shin kuna ganin yadace sheikh's ya amsa gayyatar Hadiza Gabon??

صورة
  Hadiza Gabon ta bayyanawa sheikh's Pantami irin soyayyar da takeyimasa 💟.......... Shin kuna ganin yadace sheikh's ya amsa gayyatar Hadiza Gabon?? Ga vedio nan 👇👇👇

Hotunan rayuwar Mustapha naburaska, gidansa, motocinsa, ofishinsa,’ya’yansa, matansa da dai sauran su.

صورة
  Hotunan rayuwar Mustapha naburaska, gidansa, motocinsa, ofishinsa,’ya’yansa, matansa da dai sauran su. Ga vedio 👇👇

Gidan Sarauta Season 1 Episode 8

صورة
  Gidan Sarauta Season 1 Episode 8 Ga vedio 👇👇

Labarina Season 8 Episode 4

صورة
  Labarina Season 8 Episode 4 ga vedio nan ku kalla

Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023

صورة
   Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023 Ga vedio nan ku kallah 👇👇👇👇👇👇

Dan Bello yayi zazzafan comedy kan kisan gillar da Chuchu tayiwa Nafi'u saurayinta

صورة
  Dan Bello yayi zazzafan comedy kan kisan gillar da Chuchu tayiwa Nafi'u saurayinta Ga vedio nan 👇👇

Hotunan Jamila Nagudu kan rayuwarta, gidanta, Mai Gidanta, Tsohon Mijinta, yan uwanta, yarintarta, "Yayan Data Haifa, Wayanda suke rayuwa Ta karkashin ta da sauransu.

صورة
  Hotunan Jamila Nagudu kan rayuwarta, gidanta, Mai Gidanta, Tsohon Mijinta, yan uwanta, yarintarta, "Yayan Data Haifa, Wayanda suke rayuwa Ta karkashin ta da sauransu.

Bidiyon Da Ya Janyo Rigima Tsakanin Hukumar Tace Finafinai da Asma’u wakili

صورة
  Bidiyon Da Ya Janyo Rigima Tsakanin Hukumar Tace Finafinai da Asma’u wakili Ga vedio 👇👇

QALU INNALILLAHI Hukumar DSS Ta Dakatar Da Shirin LABARINA Akan Chanza Jaruman Cikin SHIRIN Da Akayi Yanzu Kalli VIDEO….

صورة
  QALU INNALILLAHI Hukumar DSS Ta Dakatar Da Shirin LABARINA Akan Chanza Jaruman Cikin SHIRIN Da Akayi Yanzu Kalli VIDEO…. QALU INNALILLAHI Hukumar DSS Ta Dakatar Da Shirin LABARINA Akan Chanza Jaruman Cikin SHIRIN Da Akayi Yanzu Kalli VIDEO…. Tirkashi Tabbas Akwai Chakwakiyya Yanzu Haka Dai Shirin LABARINA An Dakatar Da Shirin Har Tsawon Wata 3 Sabo Da Chanza Jaruman Cikin SHIRIN Da Aminu Saira Yayi…. ga vedio

Batun kisan da ake zargin wata matar aure ta yi wa wani matashi a Jihar Kano ya jawo ce-ce-ku-ce sakamakon yadda ake samun bayanai daban-daban da suke fitowa masu daure kai. Karin bayani:

صورة
  Batun kisan da ake zargin wata matar aure ta yi wa wani matashi a Jihar Kano ya jawo ce-ce-ku-ce sakamakon yadda ake samun bayanai daban-daban da suke fitowa masu daure kai.  Karin bayani:  HALI NA DAN ADAM NA DA BANTSORO! Gamai da kisan wannan bawon Allah abu shida (6) ke dauren min kai da Kuma ban mamaki. 1. Mai yasa mijin wannan matar da maigadin sa da malamin sukayi kokarin boye hujar mutuwar wannan mamacin, harta kai da aka gane kisan kaine. 2. Matar da ake zargi da wannan kisan kan ta amsa laifinta da cewa ita ce tayi wannan kisan kai saboda tayi kokarin kashe kanta ama ya hanata. Daga baya tazo ta kasheshi kuma ita bata kashe kanta ba. Idan har gaskiya ne wannan zacen nata toh ya kamata ta kashe kanta din tunda mai hanata ta kasheshi. 3.Shin Menene  ya faru da ita hartakai da yanke shawarar kashe kanta din? 4. Wace irin rashin lafiya ce, ta ke fama da ita bayan ta gama kisan kai sai hankalin ta ya dawo har ta samu kwarin guiwar Kiran mijinta, kuma taje pharmacy neman magani aw

Babbar Magana; Wa Kuke Gani Ya Dace Ya Aure Maryam A Cikin SHIRIN LABARINA SEASON 8 EPISODE- 4 Jama’a Menene Ra’ayinku Akan Wannan Batu Shiga Ka Kalli VIDEO Yanzu…..

صورة
  Babbar Magana; Wa Kuke Gani Ya Dace Ya Aure Maryam A Cikin SHIRIN LABARINA SEASON 8 EPISODE- 4 Jama’a Menene Ra’ayinku Akan Wannan Batu Shiga Ka Kalli VIDEO Yanzu…..  Babbar Magana; Wa Kuke Gani Ya Dace Ya Aure Maryam A Cikin SHIRIN LABARINA SEASON 8 EPISODE- 4 Jama’a Menene Ra’ayinku Akan Wannan Batu Shiga Ka Kalli VIDEO Yanzu….. Tabbas Jama’a Sunfi Nuna Soyayyar Su Akan Sadiq Sani Sadiq Babu Shakka Wannan Labari Yayi Matukar Daukar Hankalin Mutane Sosai Da Sosai Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Jini Na Arewa Most Com….. kalli vedio 👇👇👇

Bidiyon Yanda Tahir Fagge Yake Diban Soyayya da Sabuwar Amaryar Sa

صورة
   Ga vedio