المشاركات

عرض المشاركات من مارس, ٢٠٢٤

Hotunan tsohuwar jarumar Kannywood Rahama Hassan » Labarai

صورة
  Hotunan tsohuwar jarumar Kannywood Rahama Hassan » Labarai

ALLAHU AKBAR: Mutumin da ya fi kowa tsawo ya je Saudiyya, Jama'a nata mamaki ana ta yi masa hotuna... Sai an jera irin ku guda nawa kafin zaku kamo tsawonsa?

صورة
  ALLAHU AKBAR: Mutumin da ya fi kowa tsawo ya je Saudiyya, Jama'a nata mamaki ana ta yi masa hotuna...  Sai an jera irin ku guda nawa kafin zaku kamo tsawonsa? Ga vedio

Kalli shekarun haifuwa na jaruman kannywood, su 50 da kuma ranar da aka haife su.

صورة
  Kalli shekarun haifuwa na jaruman kannywood, su 50 da kuma ranar da aka haife su.

LABARI: Wannan ita ce Rumy Al Qahtani budurwar da za ta wakilci ƙasar Saudiyya a gasar Sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a ƙasar Mexico...

صورة
  LABARI: Wannan ita ce Rumy Al Qahtani budurwar da za ta wakilci ƙasar Saudiyya a gasar Sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a ƙasar Mexico... Ga vedio

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua (FUGA) Federal University Gashua Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara 🙏

صورة
  INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua  (FUGA) Federal University Gashua  Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara 🙏 ga vedio Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 21. Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara. Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan.

INNALILAHI 😭 Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka. HOTO:📸Emerm Jr / Twitter X

صورة
  INNALILAHI 😭 Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka.  Ga vedio

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'una 😭😭 Kalli yadda Kabarin Wani Bawon Allah ya Kama da Wuta yayin da aka Sakashi Kabarin.

صورة
   Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'una 😭😭 Kalli yadda Kabarin Wani Bawon Allah ya Kama da Wuta yayin da aka Sakashi Kabarin.  Subhanallahi, Allah yasa mu cika da Imani🥺🥺 Ga vedio

Jaruman kannywood da suke ba ‘yan Nijeriya ba, Da yadda suka fara film.

صورة
  Jaruman kannywood da suke ba ‘yan Nijeriya ba, Da yadda suka fara film.

Kyawawan hotunan Ado Gwanja a ƙasa mai tsarki yaje aikin umarah da suka bawa mutane mamaki.

صورة
  Kyawawan hotunan Ado Gwanja a ƙasa mai tsarki yaje aikin umarah da suka bawa mutane mamaki. Kyawawan hotunan Ado Gwanja a ƙasa mai tsarki da suka bawa mutane mamaki  

Kamar an Tsaga Kara Hotunan Yadda Wasu Fitattun Matan Kannywood Suke Matukar Kama da Iyayensu Mata.

صورة
  Kamar an Tsaga Kara Hotunan Yadda Wasu Fitattun Matan Kannywood Suke Matukar Kama da Iyayensu Mata. Kamar an Tsaga Kara Hotunan Yadda Wasu Fitattun Matan Kannywood Suke Matukar Kama da Iyayensu Mata Yau Wannan shafi namu Ya kawo maku jerin wasu fitattun Matan Kannywood Wanda suke Matukar Kama da Iyayensu Mata Kamar tasu ta fito Sosai da gani babu Tambaya. GA JERIN JARUMAN NAN ZAMU KAWO MUKU A KASA  1- Maryam Yahaya 2- Rahama Sadau 3- Samira Ahmad 4- Teama Yola 5- Aisha Najamu Izzar So   6- Amina Amal 7- Fatima Usman Kinal 8- Momee Gombe 9- Maryam Booth 10- Nafisat Abdullahi  

Hotunan ranar da aka daura Auren fitattun jaruman Kannywood, Kusan shekaru 15 da suka wuce.

صورة
  Kalli hotunan ranar da aka daura Auren fitattun jaruman Kannywood, Yanzu kusan shekaru 15 da suka wuce Yau Kimanin Shekaru goma sha biyar 15 da aka daura Auren wasu daga cikin Fitattun jarumai a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa ta Kannywood. Da dama daga cikin Jaruman har Yanzu Suna nan tare da iyalansu, Yayin da wasu kuma Auren ya samu tangarda, ga jerin jaruman nan da hotunan su a kasa. 1- Ali Nuhu Mohammed da Matarsa Maimuna 2- Sadiq Sani Sadiq da Matarsa Maryam 3- Abba El-mustapha da matarsa Fatima 4- TY Shaba da matarsa Samira 5- Umar M Shareef da Matarsa Aisha   5- Umar M Shareef da Matarsa Aisha   6- Sani Danja da matarsa Mansura   7- Adam A Zango da matarsa ta uku Safiya   8- Murgayi Ahmad S Nuhu da matarsa    9- Nura M Inuwa da matarsa   Wannan kadan muka kawo muku daga cikin  jaruam kannywood wanda suka dade dayin aure. Akwai jerin wasu da bamu samu damar kawo muku su ba a nan, amma zamu ajiye muku Bidiyo a kasa da zaku gansu duka. GA CIKAKKEN BIDIYON 

Kalli Yanda Ran Abba Gida Gida Yayi Mutukar ɓaci Bayan da ya kai Ziyara Inda Ake Rabama Masu Azumi Kayan Bude Baki Yaga irin wulakantace Abinci da ake Rabawa

صورة
  Kalli Yanda Ran Abba Gida Gida Yayi Mutukar ɓaci Bayan da ya kai Ziyara Inda Ake Rabama Masu Azumi Kayan Bude Baki Yaga irin wulakantace Abinci da ake Rabawa Ga vedio

LABARIN KARYA da ake yadawa wai jaruma Fateema Hussaini ta labarina ta sayi wannan gidan.

صورة
  LABARIN KARYA da ake yadawa wai jaruma Fateema Hussaini ta labarina ta sayi wannan gidan.    

Jaruman kannywood da suke ba hausawa ba da kuma asalin yaren su.

صورة
  Jaruman kannywood da suke ba hausawa ba da kuma asalin yaren su.  

Hotunan jaruman kannywood da suka rasu ta hanyar hadarin mota.

صورة
  Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023 Ga vedio 👇👇 

Allah Sarki Jerin Hotunan Matan Kannywood da suka rasu suna da shekarun kuruciya, Allah Ya gafarta Masu.

صورة
  Allah Sarki Jerin Hotunan Matan Kannywood da suka rasu suna da shekarun kuruciya, Allah Ya gafarta Masu. Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023 Ga vedio 👇👇 

Babu abinda yake sa ni farin ciki kamar na ji an ambaci Annabi Muhammadu (S.A.W) Katura Zuwa Group 5 don Manzon Allah ‎

صورة
  Babu abinda yake sa ni farin ciki kamar na ji an ambaci Annabi Muhammadu (S.A.W) Katura Zuwa Group 5 don Manzon Allah  ‎

Masha Allah; Kyawawan Hotunan Maryam Intete 'yar gidan 'Yar Auta (Sabira Gidan Badamasi).

صورة
  Masha Allah; Kyawawan Hotunan Maryam Intete 'yar gidan 'Yar Auta (Sabira Gidan Badamasi). ga vedio

Zafafan hotunan mawaƙi Dauda Kahutu Rarara tare da mahaifiyarsa.

صورة
  Zafafan hotunan mawaƙi Dauda Kahutu Rarara tare da mahaifiyarsa. kalli wannan vedio 👇👇