Hotunan ranar da aka daura Auren fitattun jaruman Kannywood, Kusan shekaru 15 da suka wuce.

 


Kalli hotunan ranar da aka daura Auren fitattun jaruman Kannywood, Yanzu kusan shekaru 15 da suka wuce

Yau Kimanin Shekaru goma sha biyar 15 da aka daura Auren wasu daga cikin Fitattun jarumai a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa ta Kannywood.

Da dama daga cikin Jaruman har Yanzu Suna nan tare da iyalansu, Yayin da wasu kuma Auren ya samu tangarda, ga jerin jaruman nan da hotunan su a kasa.

1- Ali Nuhu Mohammed da Matarsa Maimuna

2- Sadiq Sani Sadiq da Matarsa Maryam

3- Abba El-mustapha da matarsa Fatima

4- TY Shaba da matarsa Samira

5- Umar M Shareef da Matarsa Aisha


 5- Umar M Shareef da Matarsa Aisha

 

6- Sani Danja da matarsa Mansura


 

7- Adam A Zango da matarsa ta uku Safiya


 

8- Murgayi Ahmad S Nuhu da matarsa 😭


 

9- Nura M Inuwa da matarsa


 

Wannan kadan muka kawo muku daga cikin

 jaruam kannywood wanda suka dade dayin aure.

Akwai jerin wasu da bamu samu damar kawo muku su ba a nan, amma zamu ajiye muku Bidiyo a kasa da zaku gansu duka.

GA CIKAKKEN BIDIYON 👇👇

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲