المشاركات

Hotunan tsohuwar jarumar Kannywood Rahama Hassan » Labarai

صورة
  Hotunan tsohuwar jarumar Kannywood Rahama Hassan » Labarai

ALLAHU AKBAR: Mutumin da ya fi kowa tsawo ya je Saudiyya, Jama'a nata mamaki ana ta yi masa hotuna... Sai an jera irin ku guda nawa kafin zaku kamo tsawonsa?

صورة
  ALLAHU AKBAR: Mutumin da ya fi kowa tsawo ya je Saudiyya, Jama'a nata mamaki ana ta yi masa hotuna...  Sai an jera irin ku guda nawa kafin zaku kamo tsawonsa? Ga vedio

Kalli shekarun haifuwa na jaruman kannywood, su 50 da kuma ranar da aka haife su.

صورة
  Kalli shekarun haifuwa na jaruman kannywood, su 50 da kuma ranar da aka haife su.

LABARI: Wannan ita ce Rumy Al Qahtani budurwar da za ta wakilci ƙasar Saudiyya a gasar Sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a ƙasar Mexico...

صورة
  LABARI: Wannan ita ce Rumy Al Qahtani budurwar da za ta wakilci ƙasar Saudiyya a gasar Sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a ƙasar Mexico... Ga vedio

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua (FUGA) Federal University Gashua Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara 🙏

صورة
  INNALILLAHI WAINNA ILAIHIN RAJI'UN Yanzu nake samun labarin mummunar gobara, ta kama a dakin kwanan mata na Makarantar gwamnatin Tarayya dake Gashua  (FUGA) Federal University Gashua  Yaa Allah ka takaitawa bayinka asara 🙏 ga vedio Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 21. Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara. Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan.

INNALILAHI 😭 Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka. HOTO:📸Emerm Jr / Twitter X

صورة
  INNALILAHI 😭 Fitacciyar matashiya Aisha Umar Ardo, ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da rashin lafiya a watan Ramadan, hakika kyawawan halayen matashiyar ya saka dubban mutane kuka.  Ga vedio