Batun kisan da ake zargin wata matar aure ta yi wa wani matashi a Jihar Kano ya jawo ce-ce-ku-ce sakamakon yadda ake samun bayanai daban-daban da suke fitowa masu daure kai. Karin bayani:

 

Batun kisan da ake zargin wata matar aure ta yi wa wani matashi a Jihar Kano ya jawo ce-ce-ku-ce sakamakon yadda ake samun bayanai daban-daban da suke fitowa masu daure kai. 

Karin bayani: 



HALI NA DAN ADAM NA DA BANTSORO!


Gamai da kisan wannan bawon Allah abu shida (6) ke dauren min kai da Kuma ban mamaki.


1. Mai yasa mijin wannan matar da maigadin sa da malamin sukayi kokarin boye hujar mutuwar wannan mamacin, harta kai da aka gane kisan kaine.


2. Matar da ake zargi da wannan kisan kan ta amsa laifinta da cewa ita ce tayi wannan kisan kai saboda tayi kokarin kashe kanta ama ya hanata. Daga baya tazo ta kasheshi kuma ita bata kashe kanta ba. Idan har gaskiya ne wannan zacen nata toh ya kamata ta kashe kanta din tunda mai hanata ta kasheshi.


3.Shin Menene  ya faru da ita hartakai da yanke shawarar kashe kanta din?


4. Wace irin rashin lafiya ce, ta ke fama da ita bayan ta gama kisan kai sai hankalin ta ya dawo har ta samu kwarin guiwar Kiran mijinta, kuma taje pharmacy neman magani awurin da taji rauni.


5. Yan Social media masu kokarin zargin mamacin da matar ta hanyar da bata dace ba.



Yana da kyau kafin ku zargi mutum da fasikanci ka tabatar kana huja maikarfi akan abinda kake zargi mace ce ko namiji


6. Yanda labarai ke zuwa akwai alaka  tsakanin mamacin ta soyayya a tsakanin su kafin ta mijin ya aure ta. 


Toh menene dalillin da yasa bata auri mamacin ba tunda tafi mijinta kudi labarai ke zuwa.


Koma menene 🤲Allah ya yi mana tsari da miyagun kadarori. Ameen ya Rabbi 🙏



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.