Hirar Jarumi Garzali Miko A cikin shirin Gabon Room Talk Show’s Tare Da Jaruma Hadiza Gabon

 

Jarumi kuma mawaki a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Garzali Miko, ya bayyana cewa babban burinsa bai wuce ya samu kuɗaɗe ta hanyar sana’arsa ta fina-finai a Kannywood ba.

Miko ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da jarumar Kannywood Hadiza Gabon a cikin shirinta na ‘Gabon’s Room Talk Show’.

Da yake amsa tambaya akan aikin da ya fi so a tsakanin waka da fitowa a cikin Fim, Garzali Miko, ya bayyana cewar ya fi sha’awar waka.

Domin a waka aka san shi kuma a waka ya samu kuɗi, duk da yana sha’awar fitowa cikin fin amma ya fi sha’awarar waƙoƙi da rawa



تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.