Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Yanzu-Yanzu Kannywood Ta sake yin Rashin Danta

 


Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Yanzu-Yanzu Kannywood Ta sake yin Rashin Danta


Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun: Yanzu-Yanzu Kannywood Ta sake yin Rashin Danta


Allahu Akbar: Allah Yayi ma Abdulwahab Awarwasa Rasuwa Yanzu-Yanzu.


Idan mabiya shafin janzakitv basu mance, a satin da ya gaba ne Kannywood din tayibgagarumin rashi na Kamal Aboki, ahahararren dan komedin Hausa, inda ya tafka mummunan hadarin mota a hanyarsa ta dawowa Kano daga Maiduguri.

Shi dai Abdulwahab Awarwasa yayi fama da rashin lafiya inda dan-uwansa ya dauke shi zuwa garin jos domin nema masa magani.


Ana dai sa ran gobe in Allah ya kaimu za a dawo da gawar Abdulwahab Awarwasa garin Kano domin yin mata sutura.


Allah Ubangijibya gafarta masa, yasa aljanna ce makomansa, amin.

Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.