Kalli Abinda Karuwa Ta Yiwa Wani Tsoho Bayan Ya Gama Sharholiya Da Ita Bai Biya Kudi Ba

 


Kalli Abinda Karuwa Ta Yiwa Wani Tsoho Bayan Ya Gama Sharholiya Da Ita Bai Biya Kudi Ba


Yadda karuwa ta Ζ™wace wayar dattijo bayan ya yi sharholiya da ita bai biya ba.

Wani bidiyo ya bayyana yadda rigima ta barke tsakanin wata karuwa da wani dattijo bayan ya yi lalata da ita bai biya ta kudi ba ya yadu a kafafen sada zumunta, LIB ta ruwaito.

Matar wacce ta dinga daga murya tana hargowa da kwastomanta wanda da alamu ya kai shekaru 50 zuwa sama.



Yayin bayyana yadda lamarin ya auku, karuwar ta ce dattijon ya nemi su yi lalata na dare gabadaya amma sai ya biya ta na karo daya.


Daga bisani ta kwace wayarsa bayan ya ki biyanta kudin. Yayin da mutumin ya ki barin wayarsa, ta lashi takobin kawo ‘yan daba inda za su ja masa bala’i.


Sauran ‘yan haya suka dinga rokonta kan idan ta gayyaci ‘yan daban su daki mutumin shi kadai saboda su ba su da laifi.


Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.