Kalli Bidiyon Saurayi Da Budurwa Suna Sumbatar Juna Ba Kunya Ba Tsoron Allah

 


Kalli Bidiyon Saurayi Da Budurwa Suna Sumbatar Juna Ba Kunya Ba Tsoron Allah


Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa da daku a wannan lokaci, Bidiyon wani saurayi da budurwa da suka ja ce-ce ku-ce a kafar sada zumunta.
Matashin mai suna Aliyu Adamu ya bayyana faifan Bidiyon nasa ne tare da budirwa tasa a saman wani duse suna sunbatar juna, lamarin daya jawo ce-ce ku-ce a manhajar TikTok.

Da yawa mutane dake amfani da wannan manhajar sun nuna rasWasu daga cikin mutane da suka kalli wannan Bidiyon sunyi tsokaci acikin sa, Ga kadan daga cikin abubuwan da mutanen suke cewa.

maina Usman; Wato Shiyasa ka kaita bayan Dutse ko almuri.


Sakon wani matashi mai suna Abb isa yake cewa ya kamata kubi duniya a hankula kafin duniya ta bida ku.


hin jin dadin su ga wannan saurayi, wasu kuma na ganin matashin bai komai ba, ya yin da wasu ke masa wa’azi.

Wasu daga cikin mutane da suka kalli wannan Bidiyon sunyi tsokaci acikin sa, Ga kadan daga cikin abubuwan da mutanen suke cewa.


maina Usman; Wato Shiyasa ka kaita bayan Dutse ko almuri.


Sakon wani matashi mai suna Abb isa yake cewa ya kamata kubi duniya a hankula kafin duniya ta bida ku.


Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.