Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa Sanadiyyar Hatsarin Mota Yanzu Gaskiya Ta Bayyana innalillahi

 


Mutuwar Naziru Sarkin Waƙa Sanadiyyar Hatsarin Mota Yanzu Gaskiya Ta Bayyana innalillahi


A Wani Hoto Da Mukaci Karo Dashi A Shafin Naziru Sarkin Waka A Instagram Munga An Hada Hotonsa Da Wata Mota Anyi Hatsari Tare Da Alamar R.I.P.



Fitaccen Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Naziru Ahmad Wanda Akafi Sani Da Naziru Sarkin Waka, Anyi Masa Kazafin Mutuwa Sanadiyyae Hatsarin Mota.


Har ila Yau Dai Masu Kirkirar Karya Suna Hada Ta Ga Jarumai Ko Kuma Sanannun Mutane A Shafukan Sada Zumunta Basu Daina Ba, Yadda Hakan Tana Faruwa Akan Mutane Da Dama Musamman Jaruman Kannywood.


Yadda Ba’a Jima Ba Aka Kirkiri irin Wannan Karyar Akan Jarumin Kannywood Lawan Ahmad

Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Naziru Ahmad Ya Karyata Wannan Al’amari Tare Da Cewa ” Saurin Me Kukeyi Ne?? Kwana Nawane? Allah Ya Shiryaku Mu Kuma Allah Ya Kyautata Karshenmu”.


Wannan Shine Abunda Jarumin Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Karyata Mutanen Da suke kirkirar Karya Su Dangantata Ga Mutane Musamman Jarumai Ko Kuma Mawaka A Masana’antar Kannywood.


Baya Ga Jarumin Ya Wallafa Wannan Hoto Tare Da Wannan Bayani Sai Mutane Da Dama Sukayi Ta Tofa Albarkachin Bakinsu Akan Wannan Al’amari Dayafaru.


Acikin Mabiyansa Har Da Wanda Yake Cewa Wallahi Dafarko Yayi Zaton Gaskene Sai Daya Zauna Dayaga Wannan Batun Amma Daga Karshe Yayi Allah Ya IsA ga Masu Kirkirar Karya Su Dangantata Ga Mutane.


Ga Wata Bidiyo Da Mukayi Cikakken Bayani Game Da Hakan Domin Kuji Tsokacin Mutane Da Dama Akan Wannan Lamari.


Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲