Toffa Anfara Shagalin Bikin Jarumi Dady Hikima Abale Kalli yadda Yan Mata ke Casar Rawa A Wajen Party...

 


Toffa Anfara Shagalin Bikin Jarumi Dady Hikima Abale Kalli yadda Yan Mata ke Casar Rawa A Wajen Party...


Anchi ansha an gwangwaje fa wajan bikin Oga Abale Allah yasanya alheri Allah yabada zaman lafiya muna godiya yan Uwa da abokan arzuka Allah yasaka da alheri dafatan kowa da kowa ya koma gida lafiya muna godiya ...  


(Daddy_hikima_ abale)

Hotuna:


Yadda aka gudanar shagalin bikin jarumin finafinan Hausa masu dogon zango, Adam Abdullahi Adam, Daddy Hikima (Abale) a yau Juma'a.

Comments

Popular posts from this blog

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S πŸ’” A πŸ’” W πŸ’” Ameeeen Thumma Ameeeen 🀲🀲🀲