wai’iyazubila wannan bidiyon dole yabaka mammaki ‘yara Hausaw Allah yashiraya a……

 


wai’iyazubila wannan bidiyon dole yabaka mammaki ‘yara Hausaw Allah yashiraya a……

Kalli Bidiyon Abinda Saurayi Da Budurwa Suka Aikata A Cikin Daki Akan Gadon Mahaifiyarta


Kalli Abinda Saurayi Da Budurwa Suka Aikata A Cikin Daki


Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a ‘yan kwanakin nan.


Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna lalata da saurayi.
Babu jimawa kuwa, hukumar jami’ar ta fatattaki dalibar.


Hakan kuwa ya jawo cece-kuce daga wajen mutane da dama. Wasu na ganin anyi dai-dai da aka kori dalibar inda wasu ke ganin akasin hakan.


Wasu na kafa hujjar cewa, lamarin bai faru a cikin makarantar ba, don haka hukumar makarantar bata da hurumin katsalandan ga rayuwar dalibar.


Amma sai dai kash! Sun manta cewa, shaidar digirin ana bada ita ne saboda kyakkyawar dabi’a da kuma ilimi.


Duk inda aka rasa dabi’a ta gari, toh kuwa ilimin na iya samun babbar nakasa.


Kwatsam kuma sai labarin wasu dalibai biyu da folitaknik din jihar Edo ta kora ya mamaye kanun labarai.


Su kuwa daliban an koresu daga makarantar ne sakamakon kamasu da aka yi suna lalata a cikin dakin karatu.


Takardar da makarantar ta fitar da ke bayyana korar daliban, ta nuna cewa an kamasu dumu-dumu a dakin karatu suna aikata badalar.


Comments

Popular posts from this blog

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran