Yadda Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi





 Yadda Saurayi Ya Yaudari Budurwa Da Rashin Lafiyarsa Yayi Zina Da Ita Lokacin Da Taje Dubashi


Tofah Yana Da Kyau Iyaye Suna Kula Da Lamarin β€˜Ya’Yansu A Wannan Zamani, Musamman Yam Matan Yanzu Da Samari Domin Gudu Shiga Tashin Hankalin Rayuwa.

Kamar Yadda Muka Samu Wani Bidiyo Daga Shafin Rigar β€˜Yanchi, Wato Kungiyar Da Take Nemowa Hakkin Duk Mutumin Da Aka Cinyewa Hakkinsa Ko Kuma Aka Zalunta A Jihar Kano, Ta Bayyana Wata Bidiyon Budurwar Data Kawo Karar Saurayinta Bayan Yayi Mata Ciki.

Acikin Bayanin Budurwa Ta Bayyana Cewa Saurayinta Ne Yace Mata Bashida Lafiya, Sai Tace Masa Toh Allah Ya Sauka, Sannan Yake Damunta Dacewa Dole Sai Tazo Ta Dubashi Amma Taki Yarda.


Sai Daga Karshe Ya Shawo Kanta Tazo Kofar Gidansu Ta Tsaya, Sai Ya Fito Yace Su Shiga Daga Ciki, Anan Ma Bata Yarda Ba Har Dai Ya Samu Tashiga Cikin Gidan Kuma Dakinsa, Yayi Mata Fyade.


 


Bayan Faruwar Wannan Lamari Da Kamar Wata Daya Sai Ta Fara Jin Yanayinta Yana Chanjawa Daga Karshe Aka Gano Cikine Da ita, Aka Bidiye Mahaifan Saurayin Domin Jin Tabakinsu, Har Dai Abun Yakai Ga Ana Zuwa Wajen β€˜Yan Sanda Har Yarinya Ta Haihu Ga dai Hirar Sai Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.


Ga videon ku kalla

πŸ‘‡πŸ‘‡



Comments

Popular posts from this blog

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.