Yanzu Yanzu Manyan Malamai Sun Fara Magana Akan Canza Kudin Nigerian Kalli Bidiyon Yadda Wani Malami




 Yanzu Yanzu Manyan Malamai Sun Fara Magana Akan Canza Kudin Nigerian Kalli Bidiyon Yadda Wani Malami πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


Canjin kudi: Mu cire siyasa a wannan batu - Raβ€˜ayin Ahmadu Rabe 


A cikin shekaru 16 da jam'iyyar PDP ta shafe tana gudanar da mulkin Nijeriya ta canjin kudi kusan sau 2, a iya sanina.


1 Gwamnatin  PDP ta canza siffar takardun kudi na Naira N5 N10 N20 N50 zuwa na leda da ta yi wa lakabi da (Polymer Notes) a turance.


2 An kuma canza takardar kudi ta N100 


Amma a lokacin da aka yi hakan a wancan lokacin wani ma bai san an canza kudin ba, kawai gwamnati cewa ta yi duk kudin da aka canza idan sun shiga bankuna ba za su sake dawowa cikin al'umma ba, da haka har su zama babu su a cikin jama’a. 


Sai ga shi a wannan karon gwamnatin kasar ta kirkiro sabbin takardun kudi na N200 N500 da N1000 ta kuma bayar da wa'adin watanni 3 kacal na cewa za a daina amsar takardun kudi da ta sauya wa fasali.


Shin me ya sa wajen canjin kudi salon gwamnatin PDP ya bambanta da na APC? 


πŸ“» Daga Muryan MARKAZUL-DA'AM Business Center β„– 279 Ang Kaura Zaria City Kaduna State Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ.


✍️ Director general Na MARKAZUL-DA'AM Yusuf Muhammad balalau Zaria

Comments

Popular posts from this blog

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.