Gwama Jihar Borno State Babagana Umar Zulum Yayi Alkawari Baiwa Yan Kasuwar Da Gobara Ta Faru Dasu Naira Billion Daya –

 


Gwama Jihar Borno State Babagana Umar Zulum Yayi Alkawari Baiwa Yan Kasuwar Da Gobara Ta Faru Dasu Naira Billion Daya –


Gwamna Baba Gana Umara Zulum Ya Bada Tallafin Gaggawa Na Naira Bilyan Daya Ga ‘Yan Kasuwar Monday Market Da Suka Samu Ifrila’in Gobara A Jihar Maiduguri.


Babagana umara zulum ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai dangane da wannan mummunar iftila’in gobarar data faru da ‘yan kasuwar Monday market, dake cikin babban birnin jihar na borno.


Yayin da wasu kuma suke alakanta hakan dangane da wannan zaben da ake gudanarwa na shekarar (2023) domin ganin jam’iyyar adawa ta (APC) ta samu


Comments

Popular posts from this blog

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S πŸ’” A πŸ’” W πŸ’” Ameeeen Thumma Ameeeen 🀲🀲🀲