Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Kalli Yadda Wata Mummunan Gobara Ta Faru A Jihar Borno – 24.Gidanhausatv

 


Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Kalli Yadda Wata Mummunan Gobara Ta Faru A Jihar Borno – 24.Gidanhausatv



Innalilkahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un yanzu yanzu muke samun labarin an Samu Tashin Gobara A Babbar Kasuwar Garin Maiduguri, Wato Monday Market dake jihar ta Borno state.


Wata babbar gobara ta tashi agarin maiduguri cikin babbar kasuwar monday market, gobarar ta tashi tun jiya asabar, har wayewar garin yau lahadi 26, cikin watan Feb, a garin na maiduguri.


Yanzu haka dai jami’an kula da kashe gobara ta jihar maiduguri wato fire service, sun hanzarta, izuwa kasuwar monday market domin kashe mummunan gobarar data faru a cikin kasuwar ta maiduguri state.


Borno

Al’ummar jihar tare da ‘yan kasuwa masu ruwa da tsaki suna neman adu’ar al’umma dangane da wannan mummunan iftila’i daya faru da dukiyoyin su, ubangiji allah ya kare gaba tare da sauran al’umma baki daya.


Kuci gaba da kasancewa da shafin 24.Gidanhausatv.com domin samun ingantattun labaran duniya kowace rana da kowani lokaci aduk inda kuke a fadin duniya mungode.



Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲