Zazzafar Addu’ar Sheikh jafar ta jefa Atiku cikin bala’i yanason Mulki yakasa samu innalillahi shin..

 


Zazzafar Addu’ar Sheikh jafar ta jefa Atiku cikin bala’i yanason Mulki yakasa samu innalillahi shin..


ATIKU. Addu’ar Talakawa Bata Kar6uwa.


MALAM JAFAR. Ya Allah Ka Jarrabi ATIKU da Son Mulki, Kuma Karkabashi.


Ya Allah Ka kar6i Addu’ar MALAM JAFAR. Amin


Inji Abu mus’ab


Queen Murjanatu M. Goga Ya Allah Mu Talakawa Munyi Ta Wassali da Tsarkakan Sunayenka Guda 99, Ya Ubangiji Ka Karbi Addu’oinmu Alfarman Muhammadu Rasulullah S.A.W Ameen




Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲