Daushe ya ba Rarara wa’adin sa’o’i 44 ya fice daga jihar Kano


 kalli vedion

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


Daushe ya ba Rarara wa’adin sa’o’i 44 ya fice daga jihar Kano

Ana muhawara game da kiran wasu fitattun Ζ΄aΖ΄an jihar Kano da ke cewar duk wanda ya san ba Ι—an jihar ne ba ya daina tsoma baki cikin harkokin siyasa a jihar.

Na baya bayan nan shine jarumin fina finan Hausa Rabi’u Ibrahim Daushe wanda yafi yana son mutum ya fita ya bar musu jihar su.
Kuma ana ganin da Rarara yake.


Comments

Popular posts from this blog

sabuwar wakar da rarara yayiwa kwankwaso Kalli wannan bidiyo kagani yanzu

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta