VIDEO : YADDA MAI YANKAN FARCE YACI YAR MADAM CIN KACHA
Kamar yadda mu ka ambata tun da farko duk mai fama da daya ko wasu daga matsalolin can da mu ka zana a sama magance su shine warakarsa da ikon Allah. Duk da haka Hausawa kan ce, idan kana da kyau ka kara da wanka bayan magance kalubalen lafiya da ake fama da ita/su za a iya amfani da wadannan hade-hade da zamu zana a kasa.
Hakanan, ko da mutum ba ya fama da daya daga cikin wadancan matsaloli, masana na ba da shwarar yawaita motsa jiki da kuma lura da nau'in abincin da ake ci. Domin samun cikakken bayani karanta makalarmu mai kanun "Nau'ikan Abinci Ma Su Karawa Namiji Sha'awa Da Kuzari Yayin Jima'i" Da kuma "Nau'ikan Abinci Ma Su ragewa Ma'aurata Sha'awa Yayin Jima'i" za su taimaka ma ka kwarai gaya.
Hakika Allah Madaukakin sarki Y halicci gangar jikinmu daban-daban, sakamakon haka ya sa, maganin karin kuzarin namiji da sauran magunguna, su kan bambanta ne daga wani mutumin zuwa wani. Ba lallai ne maganin da wani ya sha ya yi ma sa aiki, kuma wani mutum ya sha ya dace ba. Wannan dalilin ya sa mu ka ga dacewar kawo nau'i daban-daban, idan ka gwada ba ka dace ba, za ka iya dacewa a wani.
1. Dabino; Yadda ake amfani da shi, shine, ka samu dabinonka mai kyau guda 13 ko 15 sai ka wanke, ka zuba a mazubi mai tsafta sai ka zuba ruwa ya sha kansa, ka bar shi tsawon awa uku sannan ka cinye. Idan da hali ayi safe da yamma, amma idan ba hali sai aci da yamma kadai.
Sai dai ba a son aci wannan hadi da zarar an kammala cin abinci, idan son samu ne ana son aci lokacin da ake jin yunwa, sai a jira mintuna 20 zuwa 30 kafin aci wani abinci
2. Kwai; Za a samu kwan kaza guda 2, babban cokali 1 na garin habbatus sauda, sai a cakuda su sosai sannan a soya sama-sama kar ya kone, sannan a cinye.
3. KANKANA ; Kankana na kunshe da wasu sinadarai dake aiki kwatankwacin maganin karfin maza na zamani da ake kira 'Viagra' a turance. Don haka tana kara karfin maza sosai. Don a samu amfaninta sosai za a sha mintuna 30 kafin fara jima'i. Ana bukatar a cinye har wannan farar tsokar da kuma 'ya'yan. kuma kar a sha lokacin ciki na cike, amfi son a sha kafin cin abinci kuma a saurara bayan an sha zuwa mintuna 20 zuwa 30 kafin a bi ta da abinci.
4. Ayaba; Ta na da sanadarai dake karawa namiji kuzari, sai a ci guda uku ko biyu kafin jima'i da mintuna 30. Kamar kankana ba a son cin ta da zarar an kammala cin abinci.
5. Man Kanumfari; shi kuma za'a samu mai kyau wanda ba shi da hadi sai a shafe azzakari gaba daya mintuna 30 kafin jima'i
6. Namijin Goro; Cin namijin goro akalla guda biyu a rana ya kan dawowa namiji kuzarinsa. An jarraba an tabbatar da hakan sakamakon wasu sanadarai dake cikinsa mai matukar fa'ida wajen samar da karsashi ga maza.
Fadakarwa: Akwai bukatar mu kauracewa amfani da maganin karin karfin maza na nasara ba tare da shawarar likita ba, saboda illolinsu ga lafiya.
Wadannan su ne magungunan karfin maza da mu ka binciko don amfanin al'umma, mu na fata idan ka san wani da zai taimaka, ka yi amfani wajen "Comment" don ka aiko ma na, za mu wallafa don 'yan uwa su amfana.
Comments
Post a Comment