Gobara ta lakume shaguna 150 a kasuwar yan katako da ke garin Zariya, jihar Kaduna.
Gobara ta lakume shaguna 150 a kasuwar yan katako da ke garin Zariya, jihar Kaduna.
Igiyar wuta ne ya fadi a rufin daya daga cikin shagunan daga nan ya fara ci.
An kuma yi asarar dukiya na miliyoyin naira a annobar.
Mumunar gobara ta yi barna a kasuwar yan Katoko da ke yankin Zariya a jihar Kaduna a ranar Laraba Wutan da ya fara ci tun daga tsakar dare har zuwa wayewar gari ya kona shaguna 150 kurmus Hakazalika an yi hasarar dukiya na miliyoyin nairori a gobarar da ta tashi sanadiyar fadowar wayar lantarki Read more
Gobarar ta yadu zuwa sauran shaguna da ke kasuwar." Buhari ya ci gaba da bayyana cewa duk kokarin da aka yi na jan hankalin hukumomin kwana-kwana a yankin ya ci tura. Ya ci gaba da cewa: "Ni da kaina na je ofishin kwana-kwana na Kofar Doka. An sanar da ni cewa motar aikinsu ya lalace. Sai na garzaya sansanin Kongo da ke jami'ar Ahmadu Bello inda aka fada mani cewa an umurcesu da kada su yi aiki a wajen harabar jami'ar. "A karshe na kira ofishin kwana-kwana na ainahin kasuwar Sabon Gari. Sun bukaci na samar da man fetur wanda na aikata hakan kafin suka amsa mani." A wata hira da aka yi da shi, shugaban kungiyar masu katako a kasuwar, Alhaji Alin Ashiru, ya ce lamarin ya afku ne a ranar Laraba, rahoton Read more:
Comments
Post a Comment