Kalli video Yadda Sadiq Sani Sadiq yayiwa Dr Idris zazzafan zagi da cin mutunci akan cewa dayayi Yan Film basuda Addini

 


Kalli video Yadda Sadiq Sani Sadiq yayiwa Dr Idris zazzafan zagi da cin mutunci akan cewa dayayi Yan Film basuda Addini




Tundai da malamin yafito yayi wannan furuci kan masu shirya fina finan hausa dai akaita samun cece kuce inda aka samu wasu daga cikin masana’antar suka nuna rashin jindadinsu akan maganar da malamin yayi.



Haka zalika dai Baban Lukman acikin shirin Labarina wanda shine mijin tsohuwar jaruma wasila yafito yayi raddi ga wannan malamin dayayiwa yan film kudin goro ya zagesu.


Haka zalika shima jarumi sadiq sani sadiq yafito ya nuna rashin jindadinsa kan wannan maganar da malamain yayi. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.


Ga video




Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.