Yadda Aka Yiwa Yahoo Boy Bidiyo Yana Lalata Da Mahaukaciya Dumu Dumu Don Yin Kudi


 

Yadda Aka Yiwa Yahoo Boy Bidiyo Yana Lalata Da Mahaukaciya Dumu Dumu Don Yin Kudi


A yau ne muke samun wani labari msi ban mamaki na dan Yahoo wanda ake kira da Yahoo Boy an kama shi dumu dumu yana aikata lalata da mahaukaciya domin yin kudin jini ko domin hada kudin tsafi.



Indai kai dan kasar najeriya ne kasan waye ake kira da Yahoo Boys ga wanda bai sani ba. Yahoo boys wata kungiya ce ta barayi kamar yadda mutane suke kallonta wanda suke a shirye kuma suke aikata ko wani irin aiki ne domin su samu kudi.


A yadda rahoto yazo wannan dan Yahoo sau ukku mahaifiyar shi tana kama shi a lokacin da yake kokarin aikata lalata da wannan mahaukaciya. A karo na ukkun ne ya samu dama cimma wannan kuduri nashi amma sai yayi rashin sa’a wasu na daukar bidiyo.



Bayan asirin sa ya tonu kamar yadda mutane suke fadi. An gano yana kokarin yin lalata da wannan mahaukaciya ne saboda ya karasa wani aiki nashi da yake domin samun wasu makudan kudade wanda idan ya same su shida talauci saidai kaddara.


Rahoto yazo wannan kudi ba’a naira zai same su ba idan DA ya same nasarar kammala aikinsa.





Comments

Popular posts from this blog

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S πŸ’” A πŸ’” W πŸ’” Ameeeen Thumma Ameeeen 🀲🀲🀲