Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta Ga videon nan ku kalla ππ Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta
sabuwar wakar da rarara yayiwa kwankwaso Kalli wannan bidiyo kagani yanzub sabuwar wakar da rarara yayiwa kwankwaso wacce takarade duniya kuma yace baitaba yin wakaba kamar wannan sabida dadin da tayi awajan jama a hakan nema nima naji tayimin dad wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wani mutum zamu samuku wannan vadeo mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu ingancin zamaninews. com
Wannan Bidiyon Da Ya Fita Yana Neman Jawowa Jaruma Nafisat Abdullahi Matsala Tun bayan barin ta film din nan mai dogon zango wato LABARINA ,jaruma nafisat abdullahi tayi bala guro daga kasa nigeria zuma kasashen turai inda akafi ganin hotunan ta na kasar dubai. Jarumar wadda ta shahara wajen film din drama a kannywood tana sham matukar caccakar hadi da zagi biyo bayan yadda ta koma rayuwa a cikin turawa take irin abun da suke yi a matsayin ta na musulma. Wani bidiyo dake yawo a sociel media wanda ke nuni da yadda nafisa din ke rawa a cikin club wato gidan rawa da ke dubai,wannan ba karamin zagi ya jawo mata a nan gida nigeria musamman ma kano. An dade da zargin matan kannywood da cewa mafi yawan su duk yan iska ne wasu ma karuwai ne ,wannan ya biyo bayan yadda ake ganin su wani lokutan cikin wani hali mara kyawu har ma wani locakin a gansu tsirara. Wannan bidiyon na nafisa abdullahi ya kusa tabbatar da wannan zargi ganin yadda take rawa tare da da shan wani abu wanda ba asan ...
Comments
Post a Comment