Rahotanni daga ƙasar Saudi Arabia na cewa jami'an tsaron ƙasar sun cafke mutumin da ya zagi Nana Aisha matar MANZON ALLAH SAW a harabar masallacin Madina a lokacin da suke muhawara da wani ɗan ƙasar Pakistan

 

Rahotanni daga ƙasar Saudi Arabia na cewa jami'an tsaron ƙasar sun cafke mutumin da ya zagi Nana Aisha matar MANZON ALLAH SAW a harabar masallacin Madina a lokacin da suke muhawara da wani ɗan ƙasar Pakistan


Jaridar Labaran Hausa ta ruwaito cewa.

Rundunar ‘yan sanda a birnin Riyadh ta tabbatar da kama wani mutumi wanda ya zagi Sayyada Aisha R.A, matar Annabi Muhammad (SAW).

Manjo Khaled Al-kraidis, wanda yanke shine kakakin rundunar ‘yan sandan Riyadh, ya bayyana cewa a wani bidiyo da aka wallafa a shafukan sadarwa, an gano cewa bidiyon cin mutuncin ne ga Annabi Muhammad (SAW), haka kuma zagi ne ga uwar muminai, Aisha (R.A).

Bayan kama mutumin an gabatar dashi a gaban kotu domin yanke masa hukumcin daya dace da shi.

An wallafa bidiyon ne a shafukan sadarwa a ranar 10 ga watan Muharram, a lokacin da ‘yan kungiyar Shia suke nuna bakin cikinsu kan kisan da aka yiwa Sayyadina Hussain a lokacin yakin Karbala.

A Musulunci, duka matan Annabi Muhammad guda 11 ana daukar su a matsayin iyaye a Musulunci, a ka’ida ma Musulmai suna so da kuma girmama su fiye da iyayen da suka haife su.

kallai wannan videon 

👇👇👇👇



Comments

Popular posts from this blog

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran