Posts

Showing posts from July, 2023

Innalillahi Yadda Wasu Matasa Su Yanke Farjinn Wata Budurwa Saboda Idan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta Sannan Su Kona Ta A Jama'are Jihar Bauchi

Image
 Innalillahi Yadda Wasu Matasa Su Yanke Farjinn Wata Budurwa Saboda Idan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta Sannan Su Kona Ta A Jama'are Jihar Bauchi ga vedio πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Innalillahi Kalli Yadda Wata Amarya Ta Yanke Mazakutar Angonta A Garin Katsina

Image
 Innalillahi Kalli Yadda Wata Amarya Ta Yanke Mazakutar Angonta A Garin Katsina Yanda Wata Amarya Ta Yanke Mazakutar Angonta A Garin Katsina!! Majiyar DCL Hausa a kauyen ta ce mijin mai suna Malam Abubakar ya hadu da matar a lokuttan baya, da yake zuwa zawarci, har ya yi nasarar aurenta. Bayan an daura aure ne, ya tare a daren Lahadi wayewar Litinin, ake zargin ta sa reza ta yanke masa mazakuta. Har ya zuwa lokacin hada wannan labari, ba a kai ga sanin dalilin wannan mata na yanke wa mijinta wannan hukunci ba. Amma dai, mijin na asibitin Kwandala na garin Malumfashi yana karbar magani. Sai dai bayanan da DCL Hausa ta tattara sun ce yanzu haka matar ta shiga hannun jami’an tsaron ‘yan sanda. Duk da rahotanni sun ce mutumin na jin jiki, bayan wannan aika-aika da ake zargin wannan sabuwar mata ta aikata masa. DCL Hausa ta nemi jin ta bakin rundunar ‘yan sandan jihar ta hannun kakakinta ASP Aliyu Abubakar, sai dai har lokacin hada wannan rahoton bai dauki waya ba. Wata mata mai suna Nana d

MawaΖ™in Najeriya Davido ya goge waΖ™ar mai suna ‘Jaye Lo’, wadda aka nuna masu sallah sun Ι“arke da rawa, bayan ya wallafa ta a ranar Asabar. Karanta Ζ™arin bayani a nan:

Image
  Davido ya goge bidiyon rawa a masallaci bayan ya sha caccaka Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Sanannen mawaki a Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya goge bidiyon waka mai cike da ce-ce-ku-ce na wani yaronsa, Logos Olori, bayan ya fuskanci suka a intanet. A ranar Asabar, Davido ya fuskanci suka daga Musulmai da yawa a shafukan sada zumunta saboda ya yada tallar dakika 45 ta bidiyon wakar a shafinsa na Twitter. Bidiyon wanda musulmai da dama suka bayyana a matsayin abin takaici, ya nuna wasu gungun maza sanye da sutura irin ta musulmai, suna sallah da addu'o'i, amma ba zato ba tsammani sai suka Ι“arke da rawa da waka. Sun zargi mawakin da rashin mutunta addinin Islama ta hanyar hada ayyukan addini da waka da raye-raye. Sun kuma yi kira gare shi da ya goge bidiyon tare da bayar da hakuri. Fitattun ‘yan Najeriya irin su Bashir Ahmad da Ali Nuhu sun tofa albarkacin bakinsu kan hakan. Yayin da mawaki

Zanga zanga akan fim din da aka yi a Amurka wanda ya fusata al'ummar Musulmin duniya

Image
Zanga zanga akan fim din da aka yi a Amurka wanda ya fusata al'ummar Musulmin duniya Karin bayani ga vedion  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡  

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata.

Image
  Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Mahaifiyar Alhassan Kwalle rasuwa, Allah Ya gafarta Mata. Ga video nan ku kalla  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡