Innalillahi Kalli Yadda Wata Amarya Ta Yanke Mazakutar Angonta A Garin Katsina


 Innalillahi Kalli Yadda Wata Amarya Ta Yanke Mazakutar Angonta A Garin Katsina

Yanda Wata Amarya Ta Yanke Mazakutar Angonta A Garin Katsina!!



Majiyar DCL Hausa a kauyen ta ce mijin mai suna Malam Abubakar ya hadu da matar a lokuttan baya, da yake zuwa zawarci, har ya yi nasarar aurenta. Bayan an daura aure ne, ya tare a daren Lahadi wayewar Litinin, ake zargin ta sa reza ta yanke masa mazakuta.

Har ya zuwa lokacin hada wannan labari, ba a kai ga sanin dalilin wannan mata na yanke wa mijinta wannan hukunci ba. Amma dai, mijin na asibitin Kwandala na garin Malumfashi yana karbar magani.

Sai dai bayanan da DCL Hausa ta tattara sun ce yanzu haka matar ta shiga hannun jami’an tsaron ‘yan sanda. Duk da rahotanni sun ce mutumin na jin jiki, bayan wannan aika-aika da ake zargin wannan sabuwar mata ta aikata masa.

DCL Hausa ta nemi jin ta bakin rundunar ‘yan sandan jihar ta hannun kakakinta ASP Aliyu Abubakar, sai dai har lokacin hada wannan rahoton bai dauki waya ba.

Wata mata mai suna Nana da ke da kimanin shekaru 17 ta sa reza ta yanke mazakutar mijinta a daren farko da ya tare bayan ya aure ta a kauyen ‘Yar Kyasuwa na karamar hukumar Kafur ta jihar Katsina.


G vedio nan ku kalla 

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡



Comments

Popular posts from this blog

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S πŸ’” A πŸ’” W πŸ’” Ameeeen Thumma Ameeeen 🀲🀲🀲