YANZU YANZU: Yan ta'adda sun kona wani kauye baki dayan shi da rumbunan abincin su, a karamar hukumar Binji da ke jihar Sokoto.

 



YANZU YANZU: Yan ta'adda sun kona wani kauye baki dayan shi da rumbunan abincin su, a karamar hukumar Binji da ke jihar Sokoto. 

karin bayani

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://taskaralabarai.blogspot.com/2023/10/yanzu-yanzu-yan-taadda-sun-kona-wani.html



Wannan wane irin rashin imanine haka? Ku kashe bayin Allah ku sace su, sannan yanzu kuma ku dawo kuna kona musu gidajen su da rumbunan abincin su.


Shin sai yaushe ne shugabannin Arewa za su waiwaye mu, domin su kawo mana dauki kan matsalolin da ke addabar mu? 


Shin wai Gwamnatin Najeriya, bata san halin da 'yan uwanmu suke ciki bane? 


Kullum sai an kashe 'yan uwanmu, kullum sai an sace su, sai kace Dabbobi! 


Allah muna rokonka da kaji tausayinmu ka kawo mana karshen wannan musifun da suka addabi yankinmu na Arewa dama kasar Najeriya baki daya.




Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.