Ma Sha Allah Kyawawan Hotunan Jaruma Ummi Karama a filin Harami

 

Ma Sha Allah Kyawawan Hotunan Jaruma Ummi Karama a filin Harami


Ma Sha Allah, Ku Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Ummi Karama a kasar Saudiyya Ta tafi aikin Ummara wanda nake tunanin wannan Shine tafiyar ta aikin Ummara a Karo na farko

Jarumar Ta wallafa Wa’innan Kyawawan Hotuna ne a shafin na Instagram inda Ta Rubuta Alhamdulillah, Ga hotunan nata nan mun Kawo Muku






Comments

Popular posts from this blog

sabuwar wakar da rarara yayiwa kwankwaso Kalli wannan bidiyo kagani yanzu

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta