Ko yanzu Na samu Mijin Aure A Ashirye nake da na daina film_ Naraya sunnar manzon Allah(saw_ Maryam Labarina....... Tofa samari ga dama ta samu ko aKwai Wanda ya shirya??

 

Ko yanzu Na samu Mijin Aure A Ashirye nake da na daina film_ Naraya sunnar manzon Allah(saw_ Maryam Labarina.......


Tofa samari ga dama ta samu ko aKwai Wanda ya shirya??

Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina ta bayyana cewar tana godiya ga dubban masoyanta waɗanda suke kiranyen-kirayen cewa ta aje harakar Film zasu aureta Maryam ta bayyana cewar a shirye take matuƙar ta samu wanda yake dagaske zai aureta babu yaudara kuma zai iya riƙeta to babu shakka zata aje harakar Film ta rungumi aure don raya Sunnar MANZON ALLAH SAW

Jama’a da dama dai sun yaba da irin ɗabi’u da halayenta a cikin shirin Labarina wanda wasu ke cewa don Allah ta aje harakar Film zasu aureta, shin kana daya daga cikin masu sha’awar auren Maryam Labarina?


Ga vedio 👇👇👇👇



Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲