Popular posts from this blog
Kalli cututtuka da suka silar rasuwar jaruman kannywood 50 da suka rasu daga 1998 zuwa 2023
Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta
Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulu Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta Ga videon nan ku kalla ππ Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta haka ne yasa mutane da yawa suke cewa a yanzu zai musulun ta Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta
An BuΖaci Na Zama ‘Yar MaΙigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau
An BuΖaci Na Zama ‘Yar MaΙigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau Shahararriyar jarumar fina-finan nan na Kannywood, Rahama Sadau, wacce aka kora daga masana’antar Kannywood a kwanakin baya, sananniya ce a gun yan kallo duba da irin tashen da tayi cikin kankanin lokaci daga zuwan ta masana’antar. Jarumar Ta gamu da tsautsayin da ya fada mataa masana’antar har ya jawo mata kora. tarihi dai ya nuna itace jarumar film ta farko da aka Taba korarta a masandantar. A wata hira da tayi da kafar yada labarai ta THE GUARDIAN, tauraruwa Rahama ta bayyana cewa an so tafito a wani fim din ta na kudu a matsayin yar madigo wato lesbian, amma sai ta ki yadda saboda la’akari da daga inda ta fito Wato arewachin Nigeria. da take tsokaci game da korar ta da kungiyar fina-finai tayi, Rahma Sadau tace ita wannan korar ma gaba ta kaita don kuwa yanzu idon ta ya kara budewa kuma ta kara samun wasu damanmaki na gudanar da sana’arta a dukkan fadin Duniya. Haka nan kuma ...
Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.
Jama’ar gari a Jihar Katsina sun daka wa wata motar kamfanin Dangote wawa, inda suka yi awon gaba da kayan abincin da take dauke da su. Hakan ta faru ne a yayin da matsin rayuwa da tsadar kayan masarufi a Najeriya suka kai makura, inda kudin buhun masara ya kusa ninka mafi karancin albashi. A bidiyon wasoson da ke yawo a kafofin sada zumunta, an ga maza da mata da kananan yara suna daukar buhunan kayan abinci suna awon gaba da su daga babbar motar da ke kan babbar hanya. Wasu daga cikin mutanen kuma suna kokawar daukar buhunan abincin, da ake zargin za a kai kasar Jamhuriyar Nijar ne. Amma a sanarwar kamfanin da ke tabbatar da aukuwar lamarin, kamfanin na Dangote ya musanta cewa Nijar zai kai kayan abincin. A shekarar da ta gabata ne Najeriya ta rufe iyakarta da Nijar sakamakon hambarar da Shugaba Mohamed Bazoum da sojojin kasar suka yi.

Comments
Post a Comment