Jaridar Wasiyya Home 2024 March 9 Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki sosai. Kannywood Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki

 



Kalli jerin hotunan sana’o’in wasu jaruman kannywood kafin su shigo harkar film, abin zai baku mamaki sosai.

1- Maryam Yahaya ta kasance kafin ta fara harkar film tayi sana’o’i da dama wanda tafi shahara kafi tafara film shine sana’ar Awara.

2- Ado Gwanja ya kasance yayi sana’o’i da dama kafin ya fara film, amma anfi sanin shi da sana’ar sai da Shayi saboda sana’ar gidan su ce.

3- Hamisu Breaker fitaccen mawakin hausa ne a yanzu wanda ake masa kirari da Limamin Mata, Wanda kafin ya fara waka sana’ar dinki yayi.

4- Hadiza Gabon fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina – finan hausa wacce tauraruwar ta take haskawa, Amma kafin ta fara harkar film koyarwa take.

5 -Adam Abdullahi Adam wanda ake kira da Daddy Hikma Abale kafin ya fara film, Malamin lafiya ne a Asibitin dake Kano kafin yara film.

6- Fatima Usman Kinal wace tayi sana’ar dinki kafin ta fara harkar film.


Ga vedio


Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An Buƙaci Na Zama ‘Yar Maɗigo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.