Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu Daga Shirin Izzar So




 Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu Daga Shirin Izzar So


Ashe Wannan Shine Dalilin Dayasa Aka Cire Aisha Najamu Daga Shirin Izzar So

Murja Ibrahim ta fashe da kuka akan zargin Madigon da akeyi musu ita da Aisha Izzar So


 


Fitacciyar jarumar Tiktok dinnan Murja Ibrahim Kunya ta fito gaba gadi a shafin ta na Tiktok tana kuka kamar a tausaya mata akan zargin Madigon da akeyi mata ita da Aisha Najamu.


Murja din a cikin fefen bidiyoyin data dora ta fadi yadda har maganar ta kai izuwa gidan su aka dinga yi mata fada har ta kai ta kawo aka kwace duka wayoyin ta kamar dai yadda ta fada a bidiyon.

Ga duk masu bibiyar shafin na Tiktok a kwanaki biyun da suka gabata ne aka ga Murja din ta kaiwa Aisha Izzar So din ziyara gidan ta har na tsawon wasu kwanaki,hakan ne tasa wasu suke musu zargin akwai tabbas abunda ke faruwa kamar yadda suka dinga bayyanawa a shafin


 


Kalli video




Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.