Innalillahi Mutuwar (Kamal Aboki) Da Yammar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Da Kannywood





 Innalillahi Mutuwar (Kamal Aboki) Da Yammar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Da Kannywood



INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN. 


Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar Abokin Gwagwarmaya kuma Jarumin Barkwanci a Masana'antarmu ta KANNYWOOD, wato KAMAL ABOKI a sanadiyyar hadarin mota. 


Muna Addu'ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani. 


R.I.J.F 😭 😭 😭 😭 😭 


#abbanaabba2023

Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Allah ya Yi ma Kamal Aboki rasuwa yanzu, yayi hatsari a hanyarsa ta dawowa daga Borno. Allah ya jikansa da Rahama yasa aljanna ce makomarshi, Allah ya yafe masa kurakuranshiπŸ˜“πŸ˜­


Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yayi wa Kamal Aboki Rasuwa


πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://taskaralabarai.blogspot.com/2023/01/innalillahi-wainna-ilaihirrajiun-allah.html


     Wllhy gani nakeyi kamar mafarki πŸ’”πŸ˜’

ALLAH yasa y huta Allah yasa karshen wahalarsa kenan


Inalilahi Wainailahirajiun,Qulinafsin zaikatul maut!Allah Yayiwa Dan Wasan Hausa(Comedy)Rasuwa Wato Kamal Aboki Assalin danjahar kano inda yasamu Hadarin Moto Ta komawasan Gida Daga Jahar Biu  Borno State, Bayan sungama wasa a sharna Hotel,Ubangiji Allahjikansa da rahama ka kyautata Makwancinsa Ammin πŸ˜“πŸ‘

Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.