Innalillahi Mutuwar (Kamal Aboki) Da Yammar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Da Kannywood





 Innalillahi Mutuwar (Kamal Aboki) Da Yammar Yau Ta girgiza Duniya Kalli Gaskiya Da Kannywood



INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN. 


Hakika jiya zuciyata ta razana tare da tsoro lokacin dana samu labarin rasuwar Abokin Gwagwarmaya kuma Jarumin Barkwanci a Masana'antarmu ta KANNYWOOD, wato KAMAL ABOKI a sanadiyyar hadarin mota. 


Muna Addu'ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani. 


R.I.J.F 😭 😭 😭 😭 😭 


#abbanaabba2023

Innalillahi wa'inna ilaihin raju'un Allah ya Yi ma Kamal Aboki rasuwa yanzu, yayi hatsari a hanyarsa ta dawowa daga Borno. Allah ya jikansa da Rahama yasa aljanna ce makomarshi, Allah ya yafe masa kurakuranshi😓😭


Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah yayi wa Kamal Aboki Rasuwa


👇👇👇👇

https://taskaralabarai.blogspot.com/2023/01/innalillahi-wainna-ilaihirrajiun-allah.html


     Wllhy gani nakeyi kamar mafarki 💔😢

ALLAH yasa y huta Allah yasa karshen wahalarsa kenan


Inalilahi Wainailahirajiun,Qulinafsin zaikatul maut!Allah Yayiwa Dan Wasan Hausa(Comedy)Rasuwa Wato Kamal Aboki Assalin danjahar kano inda yasamu Hadarin Moto Ta komawasan Gida Daga Jahar Biu  Borno State, Bayan sungama wasa a sharna Hotel,Ubangiji Allahjikansa da rahama ka kyautata Makwancinsa Ammin 😓👏

تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲