Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Ashe Wanna Shine Dalilin Canza Kudin Nigerian Asiri Yatonu Yanzu

 



Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Ashe Wanna Shine Dalilin Canza Kudin Nigerian Asiri Yatonu Yanzu




1 Gwamnatin  PDP ta canza siffar takardun kudi na Naira N5 N10 N20 N50 zuwa na leda da ta yi wa lakabi da (Polymer Notes) a turance.


2 An kuma canza takardar kudi ta N100 


Amma a lokacin da aka yi hakan a wancan lokacin wani ma bai san an canza kudin ba, kawai gwamnati cewa ta yi duk kudin da aka canza idan sun shiga bankuna ba za su sake dawowa cikin al'umma ba, da haka har su zama babu su a cikin jama’a. 


Sai ga shi a wannan karon gwamnatin kasar ta kirkiro sabbin takardun kudi na N200 N500 da N1000 ta kuma bayar da wa'adin watanni 3 kacal na cewa za a daina amsar takardun kudi da ta sauya wa fasali.


Shin me ya sa wajen canjin kudi salon gwamnatin PDP ya bambanta da na APC? 


πŸ“» Daga Muryan MARKAZUL-DA'AM Business Center № 279 Ang Kaura Zaria City Kaduna State Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬πŸ.


✍️ Director general Na MARKAZUL-DA'AM Yusuf Muhammad balalau Zaria

Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.