Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Ashe Wanna Shine Dalilin Canza Kudin Nigerian Asiri Yatonu Yanzu
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un Ashe Wanna Shine Dalilin Canza Kudin Nigerian Asiri Yatonu Yanzu
1 Gwamnatin PDP ta canza siffar takardun kudi na Naira N5 N10 N20 N50 zuwa na leda da ta yi wa lakabi da (Polymer Notes) a turance.
2 An kuma canza takardar kudi ta N100
Amma a lokacin da aka yi hakan a wancan lokacin wani ma bai san an canza kudin ba, kawai gwamnati cewa ta yi duk kudin da aka canza idan sun shiga bankuna ba za su sake dawowa cikin al'umma ba, da haka har su zama babu su a cikin jama’a.
Sai ga shi a wannan karon gwamnatin kasar ta kirkiro sabbin takardun kudi na N200 N500 da N1000 ta kuma bayar da wa'adin watanni 3 kacal na cewa za a daina amsar takardun kudi da ta sauya wa fasali.
Shin me ya sa wajen canjin kudi salon gwamnatin PDP ya bambanta da na APC?
📻 Daga Muryan MARKAZUL-DA'AM Business Center № 279 Ang Kaura Zaria City Kaduna State Nigeria 🇳🇬🍝.
✍️ Director general Na MARKAZUL-DA'AM Yusuf Muhammad balalau Zaria
تعليقات
إرسال تعليق