Shin ko kunsan wannan Ragon da kuma irin halittar da Allah yay masa

 

Shin ko kunsan wannan Ragon da kuma irin halittar da Allah yay masa


Wannan shi ake kira da Allah daya gari banban. Wani rago da tunkiya da mutane da dama basu sani ba wanda sai an yanka shi ma ake gane halittar sa.

Allahu Akbar!



Wannan wani kalan Rago da Tinkiya ne, a Pakistan da ake kiran sa da suna β€œdumba”. Wannan Ragon Allah Ya hallice shi yanda duk kitsensa a baya yake taruwa.

Comments

Popular posts from this blog

An Kama Masu Gadin Makabarta Suna Tono Kaburburan Mutane

innalillahi Ku Kalli Halin Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Shiga Akan Wannan Iftila'in Daya Faru Danna Hoton Kaga Cikakken Bayani

Innalillahi wa inna ilaihir Raji’un Masu garkuwa da mutane sun kashe Nabeeha saboda yan’uwan ta sun gaza hada kudin fansa Allah yajikan ta da rahama Dalibar ABU ZARIA 400Level Su Shida Aka Sace Tare Da Yan Uwanta Ita Sun Kashe Ta Yanzu Sauran Kannenta Guda Biyar Suna Hannu Su Don Allah Jama'a Ga Account Number A Taimaka A Kubutar Da Wadannan Kananan Yaran

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.