innalillahi wainna ilahin raji'un allah yayiwa jarumar kanywood jaruma binta ola rasuwa yanzin nan




An binne gawar jarumar Fina-finan Hausa Hajia Binta Ola a jihar Katsina Marigayar Hajia Binta Ola ta rasu ne daren ranar Talata a daidai lokacin da take tsaka da shire shiren gudanar da Maulidi a gidan ta kamar yadda ta saba yi a kowace shekara. 

karin bayani

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡



Kamar yadda Katsina Reporters ta samu, kafin rasuwar Hajia Binta Ola, cikin daren sai da ta harhaΙ—a Ζ™yaututtuka da Abinci na Maulidi da za a rabawa jama'a a wayewar ranar Laraba.


Matuwar Hajia Binta Ola ta girgiza masana'antar fina-finan Hausa da kuma al'ummar jihar Katsina.


An shedi Binta Ola a matsayin mutunniyar kirki mai son jama'a da taimakon addini. 


 Allah Ya jikanta da Rahama












ga vedio

 πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡


Comments

Popular posts from this blog

Alhamdulilih Labarin Da Dumi Dumin Sa Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Labarina Akan Cewa Cristiano Ronaldo Ya Musulunta

An BuΖ™aci Na Zama ‘Yar MaΙ—igo (Lesbian) A Wani Film Din Kudanchi Cewar Rahama Sadau

Jama'ar gari sun wawushe kayan abinci daga wata tirelar kamfanin Dangote a Jihar Katsina.