innalillahi wainna ilahin raji'un allah yayiwa jarumar kanywood jaruma binta ola rasuwa yanzin nan




An binne gawar jarumar Fina-finan Hausa Hajia Binta Ola a jihar Katsina Marigayar Hajia Binta Ola ta rasu ne daren ranar Talata a daidai lokacin da take tsaka da shire shiren gudanar da Maulidi a gidan ta kamar yadda ta saba yi a kowace shekara. 

karin bayani

👇👇👇👇



Kamar yadda Katsina Reporters ta samu, kafin rasuwar Hajia Binta Ola, cikin daren sai da ta harhaɗa ƙyaututtuka da Abinci na Maulidi da za a rabawa jama'a a wayewar ranar Laraba.


Matuwar Hajia Binta Ola ta girgiza masana'antar fina-finan Hausa da kuma al'ummar jihar Katsina.


An shedi Binta Ola a matsayin mutunniyar kirki mai son jama'a da taimakon addini. 


 Allah Ya jikanta da Rahama












ga vedio

 👇👇👇


تعليقات

المشاركات الشائعة من هذه المدونة

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S 💔 A 💔 W 💔 Ameeeen Thumma Ameeeen 🤲🤲🤲