Mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake, kuma Mataimakin Shugaban Masallacin Madina, Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya rasu. Wace addu'a kuke masa?

 

Mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake, kuma Mataimakin Shugaban Masallacin Madina, Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya rasu.


Wace addu'a kuke masa?

Allah Ya yi wa Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah, Mataimakin Shugaban Majalisar Masallacin Madina da ke kasar Saudiyya, rasuwa.

Kafin kafin Allah Ya dauki rayuwarsa, marigayi Sheikh Abdul Aziz bin Al Falah ya kasance mai kula da dakin da kabarin Manzon Allah (SAW) yake.

Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah ya koma ga mahaliccinsa ne a ranar Talata, kamar yadda hukumar gudanarwar masallacin ta sanar.

“Sheikh Abdul Aziz bin Abdullah Al Falah, wanda ya jima yaba rike da mukamin Mataimakin Shugaban Masallacin Annabi da ke birnin Madina ya rasu ne ranar Talata.

ga vedio sa πŸ‘‡πŸ‘‡



Comments

Popular posts from this blog

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S πŸ’” A πŸ’” W πŸ’” Ameeeen Thumma Ameeeen 🀲🀲🀲