Yadda Allah Ya Taimaki Budurwa Ta Gano Saurayi Na Masu Bidiyo Dai Dai Lokacin Da Zasu Fara Aikata Lalata


 Wata budurwa wacce ta kasance ba musulma bace sannan ba bahaushiya bace sannan ta bayyana yadda ta gano saurayinta yana kokarin cin amanar ta da yayi yinkurin yi mata bidiyo a daidai lokacin data bashi damar yayi duk abinda yake so da ita.



Wannan budurwa ta bayyana yadda wannan saurayi ya dade yana nemanta da aikata wannan mummunan aiki Allah bai bashi dama a kanta ba sai wannan ranar ashe duk soyayyar da yake nuna mata ta yaudara ce yana so yayi amfani da ita ne yayi bidiyo a lokacin da yake amfanu da ita



Comments

Popular posts from this blog

DUNIYA BUDURWAR WAWA; Kalli jerin jaruman kannywood su 16 da kannywood ta juya musu baya suka zama abin tausayi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Yanzu Yanzu Anga Jijirin Wata Ramadan a Kasar Saudiyya Gobe Insha Allahu Zamu Tashi Da Azumi Wata Ramadan Kareem Ya Allah Duk Alkhairin Dake Cikin wannan Wata Allah Ubangiji Kasadamu Dashi Sharrin Kuma Dake Cikinsa Allah Ubangiji Ya Karemu Ya Allah Kasa Muda Daga Cikin Bayinka Wadanda Kake Yan Tawa A Cikin Wannan Wata Mai Albarka Alfarmar Annabi Muhammad S πŸ’” A πŸ’” W πŸ’” Ameeeen Thumma Ameeeen 🀲🀲🀲