kalli yadda Hadiza gabon ta kure Dauda Kahutu Rara da zafafan tambayoyiπ€ πππππππππππππππππππ BIDIYON YADDA HADIZA GABON TA KURE RARA DA TAMBAYOYIN... Bidiyon Yadda Hadiza gabon ta kure Rara Da Tambayoyin.. Bidiyon Yadda Hadiza gabon ta kure Rara Da Tambayoyin Fitacciyar jarumar Kannywood βyar asalin kasar Dubai, Hadiza Aliyu wadda akafi sani da Hadiza Gabon ta gayyaci fitacce kuma mashahurin MawaΖin siyasar nan na Najeriya dama wajenta Dauda Kahutu Rarara wani shirin ta da take gabatarwa mai suna Gabonβs Room Talk Show. Hadiza Gabon da Dauda Kahutu Rarara Jarumar tayiwa Rarara din wasu zafafan tambayoyi wadanda baβa taba yiwa Mawakin ba,duba da yanayin kaβidar Jarida,amma kuwa ita tayi har ta wuce Gona da iri... Jarumar tayi masa tambayoyi kamar haka; Wane ne Hankaka? Wane karamin Sauro? Shin Ganduje zai rushe gidanka? Me yake faruwa tsakaninka da Abdul Amart? Shin da gaske kai Kolo ne? Ance kai Butulu ne wai? ...