Posts

Showing posts from October, 2023

Iyaye sun shiga maganar aurenmu yana bani kudi na hado masa kayan lefe, ashe wata zai kai wa - Khairat Kabara ‎

Image
  Iyaye sun shiga maganar aurenmu yana bani kudi na hado masa kayan lefe, ashe wata zai kai wa - Khairat Kabara ‎ Ga vedio πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Labarina Season 7 Episode 8

Image
  Labarina Season 7 Episode 8 Ga vedio nan ku kalla πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Matsalar Rarara Ita Ce: Bai Sani Ba, Kuma Bai San Bai Sani Ba, Cewar Kwararren Ɗan Jarida, Ja'afar Ja'afar Mé zakú cé?

Image
  Matsalar Rarara Ita Ce: Bai Sani Ba, Kuma Bai San Bai Sani Ba, Cewar Kwararren Ɗan Jarida, Ja'afar Ja'afar MΓ© zakΓΊ cΓ©? Ga vedio πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

abubuya goma da mata ke matukar ao aiyi musu yayin jima'i

Image
  abubuya goma da mata ke matukar ao aiyi musu yayin jima'i Ga vedio πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji'Un: Bidiyon Yadda Yarinya Yar Shekara 5 Biyar ta Haihu Toffa KalliπŸ€”πŸ€”

Image
  Innalillahi Wainna  Ilaihi Raji'Un: Bidiyon  Yadda Yarinya Yar  Shekara 5 Biyar ta Haihu Toffa Kalli ga vedio nan ku kalla πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Legendary Hausa actors that have passed away.

Image
  Legendary Hausa actors that have passed away. Legendary Hausa actors that have passed away .

Matashiya a Kaduna ta Ι—auki nauyin karatun dalibai 300 a fannin kiwon lafiya, ta Ζ™alubalanci maza yan siyasa

Image
  Matashiya a Kaduna ta Ι—auki nauyin karatun dalibai 300 a fannin kiwon lafiya, ta Ζ™alubalanci maza yan siyasa karin bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Daga Wakiliya  Wakiliya ta ruwaito jiya Asabar aka yi bikin yaye Ι—aliban waΙ—anΙ—a Hon. Salma Musa dauki nauyin karatunsu su akalla 300 maza da mata A cewar ta halin da ake ciki yanzu ba lokaci ne na tsayawa ana surutu ba, lokaci ne da kowa zai fito ya bada tashi gudunmawar domin cigaban Ζ™asarsa da jiharsa da yankinsa, Ta Ζ™alubalanci sauran yan siyasa maza da mata musamman masu riΖ™e da muΖ™amai su yi hoΙ“Ι“asa domin gina al'ummarsu

sabuwar wakar dauda kahutu rarara aci gaba da hakuri za’aji dadi yan nigeria

Image
  sabuwar wakar dauda kahutu rarara aci gaba da hakuri za’aji dadi yan nigeria  Ga vedio nan ku kalla  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

YANZU YANZU: Yan ta'adda sun kona wani kauye baki dayan shi da rumbunan abincin su, a karamar hukumar Binji da ke jihar Sokoto.

Image
  YANZU YANZU: Yan ta'adda sun kona wani kauye baki dayan shi da rumbunan abincin su, a karamar hukumar Binji da ke jihar Sokoto.  karin bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ https://taskaralabarai.blogspot.com/2023/10/yanzu-yanzu-yan-taadda-sun-kona-wani.html Wannan wane irin rashin imanine haka? Ku kashe bayin Allah ku sace su, sannan yanzu kuma ku dawo kuna kona musu gidajen su da rumbunan abincin su. Shin sai yaushe ne shugabannin Arewa za su waiwaye mu, domin su kawo mana dauki kan matsalolin da ke addabar mu?  Shin wai Gwamnatin Najeriya, bata san halin da 'yan uwanmu suke ciki bane?  Kullum sai an kashe 'yan uwanmu, kullum sai an sace su, sai kace Dabbobi!  Allah muna rokonka da kaji tausayinmu ka kawo mana karshen wannan musifun da suka addabi yankinmu na Arewa dama kasar Najeriya baki daya.

Burina na auri Ahmed Musa - Bilkisu Na'ibawa. Ɗan wasan Ζ™wallon Ζ™afar Ahmed Musa ya yiwa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkhairi. Me za ku ce?

Image
  Burina na auri Ahmed Musa - Bilkisu Na'ibawa. Dan wasan Ζ™wallon Ζ™afar Ahmed Musa ya yiwa Bilkisu fatan alheri a shafin Dala FM na TikTok in da ya yi mata fatan samun miji mafi alkhairi. Karin bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Me za ku ce?

innalillahi wainna ilahin raji'un allah yayiwa jarumar kanywood jaruma binta ola rasuwa yanzin nan

Image
An binne gawar jarumar Fina-finan Hausa Hajia Binta Ola a jihar Katsina Marigayar Hajia Binta Ola ta rasu ne daren ranar Talata a daidai lokacin da take tsaka da shire shiren gudanar da Maulidi a gidan ta kamar yadda ta saba yi a kowace shekara.  karin bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Kamar yadda Katsina Reporters ta samu, kafin rasuwar Hajia Binta Ola, cikin daren sai da ta harhaΙ—a Ζ™yaututtuka da Abinci na Maulidi da za a rabawa jama'a a wayewar ranar Laraba. Matuwar Hajia Binta Ola ta girgiza masana'antar fina-finan Hausa da kuma al'ummar jihar Katsina. An shedi Binta Ola a matsayin mutunniyar kirki mai son jama'a da taimakon addini.   Allah Ya jikanta da Rahama ga vedio  πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡