Posts

Showing posts from February, 2023

Atiku Murna Ta Koma Ciki Bola Tinubu Ya Fara Dariya Domin Ya Baiwa Atiku Tazarar Ƙuri'u Miliyan Ɗaya (1) Gwamnonin Arewa Kunci Amanar Mu Wallahi Allah Zai Saka Muna.

Image
  Atiku Murna Ta Koma Ciki Bola Tinubu Ya Fara Dariya Domin Ya Baiwa Atiku Tazarar Ƙuri'u Miliyan Ɗaya (1) Gwamnonin Arewa Kunci Amanar Mu Wallahi Allah Zai Saka Muna. Nigeria goment don respond to one letter wey former President Olusegun Obasanjo write to president Muhammadu Buhari, say make e cancel di Presidential/National Assembly election wey hold for di kontri on Saturday 25, February on top accuse say magomago and electoral malpractice na im full am. Di Nigeria goment for inside one statement wey di Minister of Information and Culture, Lai Mohammed issue say di former president letter na calculated attempt to undermine di electoral process and to incite violence. And add say make di former Nigerian leader no scata di 2023 general elections wit im inciting, self-serving and provocative letters on di election. As di announcement of di presidential election dey go on for Abuja, di kontri capital on Monday, former President Olusegun bin issue one letter wey e address to Presiden

Bidiyon Yadda Wata Mata Keyin Ma Mijinta Wanka Ya Baiwa Jama'a Tsoro

Image
 

Gwama Jihar Borno State Babagana Umar Zulum Yayi Alkawari Baiwa Yan Kasuwar Da Gobara Ta Faru Dasu Naira Billion Daya –

Image
  Gwama Jihar Borno State Babagana Umar Zulum Yayi Alkawari Baiwa Yan Kasuwar Da Gobara Ta Faru Dasu Naira Billion Daya – Gwamna Baba Gana Umara Zulum Ya Bada Tallafin Gaggawa Na Naira Bilyan Daya Ga ‘Yan Kasuwar Monday Market Da Suka Samu Ifrila’in Gobara A Jihar Maiduguri. Babagana umara zulum ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai dangane da wannan mummunar iftila’in gobarar data faru da ‘yan kasuwar Monday market, dake cikin babban birnin jihar na borno. Yayin da wasu kuma suke alakanta hakan dangane da wannan zaben da ake gudanarwa na shekarar (2023) domin ganin jam’iyyar adawa ta (APC) ta samu

Masha Alllahu’ Kwankwaso Yafi Kowa Yawan Ƙuri’a Kalli Bidiyon Yadda Aka Fara Kirga Ƙuri’un Zaɓe….

Image
  Masha Allahu Kalli Bidiyon Yadda Sakamakon Zaɓe Ya Fara Kasancewa Kwankwaso Yafi Kowa Yawan Ƙuri'a 👇👇👇👇👇👇👇 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 Masha Alllahu’ Kwankwaso Yafi Kowa Yawan Ƙuri’a Kalli Bidiyon Yadda Aka Fara Kirga Ƙuri’un Zaɓe…. Masha Allahu Yanzu Yahnzu Kalli Bidiyon Yadda Saka Makon Zaɓe Ya Fara Kasancewa. A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa Suna Magana Akai. Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance. Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka. https://youtu.be/M6KOdI5HtRY

An cinna wa ofishin INEC na Takai wuta a Kano Ƙarin bayani

Image
  INEC ta ƙaddamar da ɗakin tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa Wannan shafi zai rinƙa kawo maku bayanai kan abubuwan da suke faruwa a faɗin Najeriya game da zaɓen shugaban ƙasa da na majalisar tarayya. Related Video and Audio VIDEO 1 MINUTE 9 SECONDSVIDEO 1 MINUTE 9 SECONDS1:09 Play video Runfunan zaɓe a Najeriya: Wani wurin fayau, wani kuma a cunkushe from BBCRunfunan zaɓe a Najeriya: Wani wurin fayau, wani kuma a cunkushe BBC Play video Runfunan zaɓe a Najeriya: Wani wurin fayau, wani kuma a cunkushe Play video Rahoto from BBCRahoto BBC Play video Rahoto from BBC Takaitacce INEC ta ƙaddamar da zauren tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa Ma'aikatan INEC na tururuwar kai sakamakon zaɓe a Kano Ana samun jinkiri wurin tattara sakamakon zaɓe a wasu yankuna a Kano Gwamnan Borno ya yi alƙawarin bai wa 'yan kasuwar da gobara ta shafa tallafin N1bn Jami'an zaɓe na jiran INEC ta fara karɓar sakamako a Adamawa Yadda aka ci gaba da aikin z

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Kalli Yadda Wata Mummunan Gobara Ta Faru A Jihar Borno – 24.Gidanhausatv

Image
  Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Kalli Yadda Wata Mummunan Gobara Ta Faru A Jihar Borno – 24.Gidanhausatv Innalilkahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un yanzu yanzu muke samun labarin an Samu Tashin Gobara A Babbar Kasuwar Garin Maiduguri, Wato Monday Market dake jihar ta Borno state. Wata babbar gobara ta tashi agarin maiduguri cikin babbar kasuwar monday market, gobarar ta tashi tun jiya asabar, har wayewar garin yau lahadi 26, cikin watan Feb, a garin na maiduguri. Yanzu haka dai jami’an kula da kashe gobara ta jihar maiduguri wato fire service, sun hanzarta, izuwa kasuwar monday market domin kashe mummunan gobarar data faru a cikin kasuwar ta maiduguri state. Borno Al’ummar jihar tare da ‘yan kasuwa masu ruwa da tsaki suna neman adu’ar al’umma dangane da wannan mummunan iftila’i daya faru da dukiyoyin su, ubangiji allah ya kare gaba tare da sauran al’umma baki daya. Kuci gaba da kasancewa da shafin 24.Gidanhausatv.com domin samun ingantattun labaran duniya kowace rana

Zazzafar Addu’ar Sheikh jafar ta jefa Atiku cikin bala’i yanason Mulki yakasa samu innalillahi shin..

Image
  Zazzafar Addu’ar Sheikh jafar ta jefa Atiku cikin bala’i yanason Mulki yakasa samu innalillahi shin.. ATIKU. Addu’ar Talakawa Bata Kar6uwa. MALAM JAFAR. Ya Allah Ka Jarrabi ATIKU da Son Mulki, Kuma Karkabashi. Ya Allah Ka kar6i Addu’ar MALAM JAFAR. Amin Inji Abu mus’ab Queen Murjanatu M. Goga Ya Allah Mu Talakawa Munyi Ta Wassali da Tsarkakan Sunayenka Guda 99, Ya Ubangiji Ka Karbi Addu’oinmu Alfarman Muhammadu Rasulullah S.A.W Ameen

Ankama wata budurwa tashiga dakin wani saurayi Kalli wannan bidiyon yanzu…

Image
  Ankama wata budurwa tashiga dakin wani saurayi Kalli wannan bidiyon yanzu… mutanan gari sunkama wata budurwa tashiga cikin shagon wani saurayi domin su aikata lalata hakan ne mutanan gari suka ankare da wuri harsai da suka kamata suka kaita gurin hukuma wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari wani mutum zamu samuku wannan vadeo mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu ingancin zamaninews. com  

Zaɓen Najeriya 2023: Buhari Ya Zaɓi Kwankwaso Jam'iyyar NNPP Mai Alamar Kayan Daɗi Ba Tareda Ɓoyewa Ba Wannan Dai Itace Gaskiyar Magana.

Image
  Zaɓen Najeriya 2023: Buhari Ya Zaɓi Kwankwaso Jam'iyyar NNPP Mai Alamar Kayan Daɗi Ba Tareda Ɓoyewa Ba Wannan Dai Itace Gaskiyar Magana. 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

subahanallah yadda yan adawar kwankwaso suka kai hari yayin zuwansa Kano Kalli bidiyon yanzu…

Image
  subahanallah yadda yan adawar kwankwaso suka kai hari yayin zuwansa Kano Kalli bidiyon yanzu… alokacin da yankwankwasiya suka fito suna tarar mai gidansu hakan yabatawa makiyansa rai dagani jama, ar daya tara hakan yasa suka tayarda hayaniya da tashin hankali. wannan kenan Kaden daga rahoton mu Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki labari zamu samuku wannan vadeo mun gode sosai da sosai masoya bisa zayarar ku awanna gida Mai Albark na musamman gidan labari masu ingancin zamaninews. com

Innalillahi kalli yadda magoya bayan apc suka Kai wa Yan kwankwasiya hari a Kano

Image
  Innalillahi kalli yadda magoya bayan apc suka Kai wa Yan kwankwasiya hari a Kano Kalli videon 👇👇👇

ZAƁEN 2023: KU ZAƁI WANDA BAZASU YAKI YAN BINDIGA BA - INJI DR AHMAD GUMI

Image
 ZAƁEN 2023: KU ZAƁI WANDA BAZASU YAKI YAN BINDIGA BA - INJI DR AHMAD GUMI Babu wanda zaka ji yana cewa wai  kalli videon nann 👇👇👇👇 KWANKWASO zai ci zaben shugaban kasa na 2023 sai mutane uku: 1. Wanda ya san cewa ba zai ci ba amma saboda zaucewa irin ta damuwa ta sa shi fadar hakan. 2. Wanda aka dauki kwangilar sa domin ya ringa kwantar da hankalin zautattun magoya baya ta hanyar yaɗa cewar za su ci zaben ko sa samu salama a zukatansu. 3. Sai kuma yan jagaliyarsa wadanda dama su ba su da wata manufa ta siyasa illa iyaka kawai a basu na kashewa. Faƙat, wannan shi ne batu na gaskiya!
Image
  Tashin Hankali Shin Kuna T unanin Wannan Shine Raba Gardama ko kuma Dan Aiken Sa Ne Toffa Kalla Kaga… Tashin Hankali Shin Kuna Tunanin Wannan Shine Raba Gardama ko kuma Dan Aiken Sa Ne Toffa Kalla Kaga Tabbas Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma Sosai. Yanzu haka Dai Zamuso Muji Ra’ayin Ku ta Hanyar Yi Manah Comment a Kasan Wannan Rubutu.  wannan Kenan Kadan Daga Rahoton mu Akan Yadda Wannan Lamari Ya faru, Zamuso Muji Ra’ayin Ku ta Hanyar Yi Manah Comment.